Fassarar Wakar Prem Ratan Dhan Payo
Sunan Waƙa: Prem Ratan Dhan Payo
Sunan Shiri: Prem Ratan Dhan Payo
Shekarar Fita: 2015
Sauti: Himesh Reshammiya
Rubutawa: Irshad Kamil
Kamfani: T-Series
Mawaƙiya: Palak Muchhal
Mai Fassara: Haiman Khan Raees
* Sukh Dukh Jhoothe
Farin ciki da baƙin ciki dukan su bogi ne
* Dhan Bhi Jhootha
Dukiya ma bogi ce
* Jhoothi Moh-Maaya…
So da danganta kai da ƙyaleƙyalen duniya ruɗu ne kawai
* Saccha Mann Ka, Wo Kona Jahaan, Prem Ratan Paaya...
In da gaskiya kawai take shi ne gurbin zuciya inda ake samun dutse mai daraja da ake kira So
* Prem Ratan Paaya...
Inda ake samun dutsen Daraja da ake kira so
Ni Ni Sa Sa Re Re Sa Sa...
(wannan wasu kalmomin gargajiya ne da Indiyawa suka jima suna amfani da su, su ne Sa Re Ga Ma Pa Dha Ni)
* Paayo, Paayo
Na Samu (shi dutsen darajar da ake kira so)
* Laayo, Chhaayo
Ya kawo, kuma ya warwatsu
* Aayo, Gaayo
Ya zo, kuma ya rera
* Paayo
Na samu
* Ho… Saiyyan Tu Kamaal Ka, Baatein Bhi Kamaal Ki (x2)
Wayyo Masoyi na! Kai na daban ne, Kalaman ka ma na daban ne
* Laaga Rang Jo Tera, Hui Main Kamaal Ki
Tun da na riɓanyu a cikin kalolin ka, ni kaina sai na zamo ta daban
* Paayo Re, Paayo Re, Paayo Re, Paayo Re, Paayo (x2)
Na Samu, Na Samu, Na Samu, Na Samu
* Paayo Re, Paayo Re, Paayo Re, Paayo Re, Paayo
Na Samu, Na Samu, Na Samu, Na Samu
* Prem Ratan Dhan Paayo, Paayo
Na samu dutsen nan mai daraja da ake kira so (Prem)
* Prem Ratan Dhan Paayo, Paayo
Na samu dutsen nan mai daraja da ake kira so
* Rut Milan Ki Laayo
Ya kawo Kansa da yanayin Zamantakewa
* Prem Ratan
Dutsen daraja da ake kira So
* Prem Ratan Dhan Paayo, Paayo Maine
Na samu dutsen nan mai daraja da ake kira so
* Prem Ratan Dhan Paayo, Paayo
Na samu dutsen nan mai daraja da ake kira so
* Kya Main Dikha Doon, Ya Main Chhupa Loon
Shin in bayyana shi ne ko in ɓoye shi?
* Jo Dhan Hai Mann Mein…
Kai amma na tara dukiya a Zuciyata
* Yeh Bhi Na Jaanu, Bajne Lagi Kyun
Ban san me Yasa ya fara kaɗa
* Sargam Si Tann Mein…
Wannan Daddaɗan sautin a cikin Jikina ba
* Khushiyaan Hai Aamang Mein…
Farin ciki ya bayyana a bayan Ɗaki na
* Chehre Pe Aaye Meri, Rangatein Gulaal Ki
Fuska ta har tayi ja saboda Tsantsar Annushuwa
* Laaga Rang Jo Tera, Hui Main Kamaal Ki
Tun da na riɓanyu a cikin kalolin ka, ni kaina sai na zamo ta daban
* Paayo Re, Paayo Re, Paayo Re, Paayo Re, Paayo (x2)
Na Samu, Na Samu, Na Samu, Na Samu
* Paayo Re, Paayo Re, Paayo Re, Paayo Re, Paayo
Na Samu, Na Samu, Na Samu, Na Samu
* Prem Ratan Dhan Paayo, Paayo
Na samu dutsen nan mai daraja da ake kira so
* Prem Ratan Dhan Paayo, Paayo
Na samu dutsen nan mai daraja da ake kira so
* Mann Gagan Par Chhaayo
Zuciyata sai yawo ta ke yi a samaniya
* Prem Ratan
Dutsen daraja da ake kira So
* Prem Ratan Dhan Paayo, Paayo Maine
Na samu dutsen nan mai daraja da ake kira so
* Prem Ratan Dhan Paayo, Paayo
Na samu dutsen nan mai daraja da ake kira so
* Mujhko They Ghere, Jitne Andhere
Duhunnan dake Bibiyata
* Ho Gaye Door Sabhi...
Sun ɓace
* Sab Sapnon Ki, Sab Rishton Ki
A cikin dukkan Mafarkai, A cikin dukkan tarayya/zamantakewa
* Paa Li Hai Keemat Bhi...
Na Fahimci gaskiyar daraja/ƙima
* Prem Ko Main Samjhi...
Yanzu na fahimci menene so
* Kisi Ne Na Ki Meri, Tune Jo Sambhaal Ki
Kana kula da ni ta irin yanayin da babu wanda ya taɓa yi min hakan
* Laaga Rang Jo Tera, Hui Main Kamaal Ki
Tun da na riɓanyu a cikin kalolin ka, ni kaina sai na zamo ta daban
* Paayo Re, Paayo Re, Paayo Re, Paayo Re, Paayo (x2)
Na Samu, Na Samu, Na Samu, Na Samu
* Paayo Re, Paayo Re, Paayo Re, Paayo Re, Paayo (x2)
Na Samu, Na Samu, Na Samu, Na Samu
* Prem Ratan Dhan Paayo, Paayo
Na samu dutsen nan mai daraja da ake kira so
* Prem Ratan Dhan Paayo, Paayo
Na samu dutsen nan mai daraja da ake kira so
* Aaj Mann Bhar Aayo
Yau kam zuciyata cike take kundum da soyayya
* Prem Ratan
Dutsen daraja da ake kira So
* Prem Ratan Dhan Paayo, Paayo Maine
Na samu dutsen nan mai daraja da ake kira so
* Prem Ratan Dhan Paayo, Paayo
Na samu dutsen nan mai daraja da ake kira so
* Chhaayo, Aayo
Ya Warwatsu, ya zo
* Laayo, Paayo
Ya taho da, Na Samu
* Paayo
Na Samu
<••••••••••••••••••••••••••••>
Hãïmâñ Khãñ Řăééş <••••••••••••••••••••••••••••>
08185819176
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees