FASSARAR WAƘAR GUZARISH

Fassarar Waƙar Guzarish 

Sunan Waƙa: Guzarish

Sunan shiri: Ghajini

Shekarar Fita: 2008

Sauti: A.R. Rahman

Rubutawa: Prasoon Joshi

Kamfani: T-Series

Mawaƙa: Sonu Nigam da Javed Ali

Mai Fassara: Haiman Khan Raees 


* Tu meri adhoori pyaas pyaas

Kece ƙishirwana da bai gushe ba 

* Tu aa gayi man ko raas raas....ab toh....

Yanzu kin zama abar Sona/Makusanciya ta 

* Tu meri adhoori pyaas pyaas

Kece ƙishirwana da bai gushe ba 

* Tu aa gayi man ko raas raas....ab toh....

Yanzu kin zama abar Sona/Makusanciya ta 

* Ab toh tu aa jaa paas paas

Don Allaah ki taho gare ni yanzu 

* Hai Guzarish

Wannan Roƙo ne 

* Hai haal toh dil ka tang tang

Matsayin zuciyata shi ne cikakken sallamawa 

* Tu rang jaa mere rang rang

Kin cusa kanki a cikin kaloli na 

* Bas chalna mere sang sang

Kawai ki kasance tare da ni a koyaushe 

* Hai Guzarish

Wannan Roƙo ne 

* Kehde tu haan toh zindagi

Idan Kika ce kin amince zuciyata zata... 

* Jharno so chhut ke hasegi

Ɓalle kamar ruwan kogi 

* Moti honge moti raahon me...yeah....yeah...

Lu'ulu'u zasu zubo a hanyar tafiyar mu 

* Tu meri adhoori pyaas pyaas

Kece ƙishirwana da bai gushe ba 

* Tu aa gayi man ko raas raas....ab toh....

Yanzu kin zama abar Sona/Makusanciya ta 

* Ab toh tu aa jaa paas paas

Don Allaah ki taho gare ni yanzu 

* Hai Guzarish

Wannan Roƙo ne 

* Shishe ke khwab leke raaton mein chal raha hoon

Tafiya nake yi da Mafarkai a hankali sai Kamar 

* Takra naa jaaon kahin

Ina cike da tsoron yin taho-mu-gama 

* Aasha ki lau hai roshan, phir bhi toofan ka dar hai

Harshen wuta har yanzu yana ci, har yanzu ina tsoron guguwar da ka iya zuwa 

* Lau bujh na jaye kahin

In dai wutar nan ba mutuwa tayi ba 

* Bas ek haan ki Guzarish

Roƙo na kawai shi ne ki amince

* Phir hongi Khushiyon ki baarish

Daga nan ne farin ciki zai ta zubowa 

* Tu meri adhoori pyaas pyaas

Kece ƙishirwana da bai gushe ba 

* Tu aa gayi man ko raas raas....ab toh....

Yanzu kin zama abar Sona/Makusanciya ta 

* Ab toh tu aa jaa paas paas

Don Allaah ki taho gare ni yanzu 

* Hai Guzarish

Wannan Roƙo ne 

* Chanda hai aasman hai aur baadal bhi ghane hain

Akwai wata, akwai samaniya kuma gizagizai ma gasu nan tinjim 

* Ye chanda chup jaye naa

In dai watar nan ba lulluɓewa tayi ba 

* Tanhai das rahi hai aur dhadkan badh rahi hai

Kaɗaici na cizo na kuma bugun zuciyata na hauhawa 

* Ek pal bhi chain aaye naa

Ba zan iya samun hutu ba ko na yaya ne 

* Kaisi ajab daastan hai

Wannan labarin soyayyar da ban mamaki yake 

* Bechaniyan bas yahaan hai

Nifa nan a ƙage nake /na ƙagu 

* Tu meri adhoori pyaas pyaas

Kece ƙishirwana da bai gushe ba 

* Tu aa gayi man ko raas raas....ab toh....

Yanzu kin zama abar Sona/Makusanciya ta 

* Ab toh tu aa jaa paas paas

Don Allaah ki taho gare ni yanzu 

* Hai Guzarish

Wannan Roƙo ne 

* Hai haal toh dil ka tang tang

Matsayin zuciyata shi ne cikakken sallamawa 

* Tu rang jaa mere rang rang

Kin cusa kanki a cikin kaloli na 

* Bas chalna mere sang sang

Kawai ki kasance tare da ni a koyaushe 

* Hai Guzarish

Wannan Roƙo ne 

* Kehde tu haan toh zindagi

Idan Kika ce kin amince zuciyata zata... 

* Jharno so chhut ke hasegi

Ɓalle kamar ruwan kogi 

* Moti honge moti raahon me...yeah....yeah...

Lu'ulu'u zasu zubo a hanyar tafiyar mu 

* Tu meri adhoori pyaas pyaas

Kece ƙishirwana da bai gushe ba 


<••••••••••••••••••••••••••••>
  Hãïmâñ Khãñ Řăééş <••••••••••••••••••••••••••••>
 08185819176
Twitter: @HaimanRaees 
 Instagram: Haimanraees 
 Infohaiman999@gmail.com

Post a Comment (0)