BANI DA SHA'AWA DA NI'IMA???
:
Daga zauren
Kulafa'ur rashidun
:
Assalamu alaikum Malama Nace Bawani Abu daxaki fadamun wanda zandunga anfani dashi wanda zedawo mun da shaawana da niima
se Ni banida infection naje Hospital Yafi so Nawa Sunce banida shi Sanan nakan yi na Islamic shima Bt still se dai Nace Alhamdulillah Amma kwata kwata bana fling Kuma Wlh da bahaka nakeba Ko Nadai cigaba da na magaryan?
:
******
:
Wa'alaikumussalam warahamatullahi wabarakatuh
.
1: kisamu kankana mai kyau kifere samanta kawai seki caccaka cikinta sannan ki samu kwakwa kallo daya ki gurzata ki zuba aciki duk da ruwan saiki saka garin dabino da garin kanumfari saiki rufe kibarshi ya yini saiki zuba madara peak da zuma ki gaurayayshi sosai seki shanyeshi duka in bazaki iya sha atakeba zaki iya rabawa biyu.
2: kisamu aya danye da dabino kicire kwallayen saiki samu danyen zogale da kwakwa da kanunfari da kankana inzaki samu kisa cukwui aciki seki markadasu bayan kin markada seki zuba nonon rakumi da mazar kwaila kisha.
.
ALLAH yasa mu dace
.
➡ Jamila Dahiru Muhammad
(Muhsinat Datti)