FASSARAR WAƘAR JAADU TERI NAZAR
* Sunan Waƙa - Jaadu Teri Nazar
* Sunan Fim - Darr
* Shekarar Fita - 1993
* Haɗa Sauti - Shiv-Hari
* Rubutawa - Anand Bakshi
* Sunan Kamfani - HMV Records
* Mawaƙi - Udit Narayan
* Mai Fassara - Haiman Khan Raees
* Jadoo Teri Nazar
Kallon ki tamkar tsafi yake
* Khushboo Tera Badan
Jikin ki kuma tamkar ƙamshi yake
* Tu Haan Kar Ya Naa Kar
Ko ki amince ko kada ki amince
* Tu Hai Meri Kiran
Ke tawa ce Kiran
* Jadoo Teri Nazar
Kallon ki tamkar tsafi yake
* Khushboo Tera Badan
Jikin ki kuma tamkar ƙamshi yake
* Tu Haan Kar Ya Naa Kar
Ko ki amince ko kada ki amince
* Tu Hai Meri Kiran
Ke tawa ce Kiran
* Mere Khwaabon Ki Tasvir Hai Tu
Ke Ce Hoton Mafarkai Na
* Bekhabar Meri Taqdeer Hai Tu
Ya Ke Wacce Bata Sani Ba! Ke Ce Ƙaddara ta
* Tu Kisi Aur Ki Ho Na Jana
Kada Ki Sake Ki Zama Ta Wani
* Kuch Bhi Kar Jaaonga Main Deewana
Zan Iya Aikata Komai, Domin Ni Mahaukacin Masoyi Ne
* Tu Haan Kar Ya Naa Kar x2
Ko ki amince ko kada ki amince
* Tu Hai Meri Kiran
Ke tawa ce Kiran
* Faasle Aur Kam Ho Rahen Hain
Yanzu Kam tazarar ta fara rage yawa
* Door Se Pas Hum Ho Rahen Hain
Muna ƙara kusantar Juna
* Maang Loonga Tujhe Asaman Se
Zan tambayi sama dangane da ke
* Chheen Loonga Tujhe Is Jahaan Se
Zan sace ki daga cikin wannan duniyar
* Tu Haan Kar Ya Naa Kar x2
Ko ki amince ko kada ki amince
* Tu Hai Meri Kiran
Ke tawa ce Kiran
* Jadoo Teri Nazar
Kallon ki tamkar tsafi yake
* Khushboo Tera Badan
Jikin ki kuma tamkar ƙamshi yake
* Tu Haan Kar Ya Naa Kar
Ko ki amince ko kada ki amince
* Tu Hai Meri Kiran
Ke tawa ce Kiran
<••••••••••••••••••••••••••••>
Hãïmâñ Khãñ Řăééş <••••••••••••••••••••••••••••>
08185819176
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees