Ki riƙe mijinki
Ki kula da wannan ki gani sai mijinki ya mayar dake tamkar da uwa a gare shi
1)Ruwan kwakwa
2)madara peak
3)zuma
4)Ridi (kantu)
Zaki hada su guri daya Kina Shi yana Kara ni'ima sosai
Me gida zaiyi kyauta mota
Wannan hadin shine mantar da dangi sai abinda kike so za ayi
1)Sassaken baure
2)mazarkwaula
3)kanun fari
4)citta
Zaki zuba sassaken baure acikin tukunya, ki zuba ruwa da yawa kidora akan wuta, idan ruwan yakusa konewa saiki sauke ki zuba zuma da kanin fari da citta da mazarkwaila.
Saiki dura akan wuta ya kuma da huwa saiki sauke kinasha yamma kofi daya
Wannan Hadin yanasa dadi da ni'ima da gamsuwa
Yanada kyau sosai
Hadin kaza zaki sama yar lele ne ga mai gida
1)kaza wadda bata fara kwaiba
2)Ridi
3)Nonan Rakuma
Zaki yanka kazarki batare da anyi mata gunduwa_gunduwa ba, sai ki zare hanjinta acikin zumbutun kazar zaki gyara ridi (kanta) ki shanya ya bushe saiki dakashi
Saiki zuba cikin zumbutun kazar ,amma zaki iya tafasa kazar kafin kizuba ridin
Saiki zuba nonan Rakumar shima kizuba kayan miya kidafa
Megida zaiyi ihun dadi
Domin jurewa bukatar maigida ba zaki taba gajiya ba a koda yaushe shi kuma ze rikan jinki ne kina karasa dadi
1)garin idon zakara
2)garin sassaken kankana
3)garin nonan kurciya
4)garin furan zogale
5)garin farin Gagai
6)garin Jan gagai
Ki auna su kai daya
Ki hadasu guri daya
Saiki dinga diban cokali biyu Kina damawa da madarar shanu ko nono kina sha.
Hadi na musamman wanda zaki shagaban kishiyoyinki koda kuwa kin shekara 70 ne a duniya
man tafarnuwa
man xaytun
xuma
wannan Hadin shi ake kira da MAI DA TSOHUWA YARINYA
ana hadesu wuri 1 sai ki rinqa insertng dinsu yana matse gaban mace
ko yatsanki baze shiga ba
Wannan shine hadin da ake kira sa KISHIYA TAGUMI da dauke hankalin mijin ki
Babu boka babu malam rike allah da kula da kanki ki gani sai kinma *Dr bodmas* godiya
Kankana
Gwanda
Dabino
xuma
xaki jiqa dabino, inya jiqa sai asanya a blender ki hade shi d kankana d Gwanda ki blending dinsu sai kisa xuma kisha
*Dr bodmas*