MENENE HUKUNCIN MATAR DA TAJE SAUDIYYA TAYI SHEKARA HUƊU KUMA TANA DA AURE?

INA HUKUNCIN MATAR DATAJE SAUDIYYA TAYI SHEKARA HUDU, ALHALIN TANADA AURE ?
:
DAGA ZAUREN
HISNUL MUSLIM
:
TAMBAYA
assalamu alaikum malan dan ALLAH tambaya nake akan hukuncin matar data tafi makkah tsawan shekara 4 kuma tana da auranta ta tafi ya matsayin auran nata
Mijinta yace tayi shekara biyu ita kuma tayi 4 yayi yayi da ita ta dawo taki dawowa
:
to ya auransu yake yananan ko bayanan inta dawo sai ansake daurin auran ko kuma zata iya dawowa taci gaba da zama a gidanshi?
:
AMSA
To wannan tana zama ne bisaga haramun kuma idanma ibada tatsaya Allah bazai kalletaba balle ya karba
Kuma Dagajin wannan kasan bama ibada tatsayaba kuma shima mijin Nata bakishin addininshi yakeba
:
Dayana kishin addininshi bazai tura matarshiba Makka yace wai tayi shekara biyu to akanme?
Sai yanzu dayaga abin yakwabe masa Sannan yake neman shawarwarin malamai
Natabbata bainemi shawarar malamai ba tunda farko da bazai turataba
:
Indai bashine yasaketaba Koda zata shekara Dari auran babu abinda zaisameshi insha Allah
:
JUNAIDU BALA ABDULLAHI
Abu salmah
:
Masu buqatan shiga Wannan Zaure na hisnul Muslim suyiwa daya daga cikin wadannan number magana ta whatsApp
+2348065523065
+2349039510396
Domin Neman Karin bayani akan wata fatawa sai Ku kira wannan numbar↓
+2347065588557
(( ﺳُﺒْﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ، ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥْ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ، ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ ))
====================√

Post a Comment (0)