YA HALATTA SAURARON ƘASIDA MAI KIƊA?

*YA HALATTA SAURARON QASIDA MAI KIDA?*
:
DAGA ZAUREN
*HISNUL MUSLIM*
:
*TAMBAYA*
Salama alekum waraha matullah allah yaga fartawa malam tambayata itace sauraran kasida mekida yahalinta
:
*AMSA*
Wa,alaikumussalam
Baya halatta mutum yariqa sauraren waqe waqe
Idan kasida za'ayita ba kida, ba shirka ba bidia aci, ya halatta ayi in Sha ALLAHU
Wallahu a,alam
:
*MUHAMMAD AUWAL HUSSAINI*
Abu Ja'afar
:
*Masu buqatan shiga Wannan Zaure na hisnul Muslim suyiwa daya daga cikin wadannan number magana ta whatsApp*
*+2348065523065*
*+2349039510396*
Domin Neman Karin bayani akan wata fatawa sai Ku kira wannan numbar↓
*+2347065588557*
(( ﺳُﺒْﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ، ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥْ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ، ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ ((
====================√
Banaka bane kada ka chanja komai, kaji tsoron ALLAH
Kuna iya samun mu ta facebook ta wannan link indanke Qasa
https://mobile.facebook.com/Hisnul-Muslim-667684316700356/?fref=none
Post a Comment (0)