FASSARAR WAƘAR MY NAME IS BILLA

Fassarar Waƙar My Name Is Billa


Sunan Fim: Billa (Telugu)
Mawaƙa: Ranjith, Naveen
Rubutawa: Ramajogayya Sastry
Fassarawa: Dini Being Prabhas

* Nenunde Stylaa ilaa... Yedigaane
neyanthala yevaraina salaam aneyla

Da irin nawa sabon salon da mai irin sa nake shiga jama'a tare da aminci.

* Adugadugu Okela nadavanuga yevela yevaru nanu Oohinchela

Sai dai kuma hakan kada ya sa ku ɗauke ni a matsayin wanda bai san me yake yi ba.

* Ne vala visirithe vila vila Ne nala kadilithe hala gula

Domin ni ruwa biyu ne, iya zama ruwan sha ko ruwan guba.

* My Name is Billa B for Billa ... Okate sainyam la vachhanilla....

Sunana Billa, B wa Billa... Gani nan na zama Gagarabadau...

* My Name is Billa Bijili Billa ... Merupe Manishaithe vuntaadila....

Sunana Billa, Hamshaƙi Billa.... Na wuce raini sai gani sai hange

* Enemy yevvadaina Yamudini nenenanta
Danger khatham chupistha

Maƙiyana sun riga sun bari na sha kansu, tamkar annoba haka zan ƙwamushe su

* Bhayame nakeduraina daanne
banthAAdestha paathaalamlo paathestha

Saboda na gaba ya riga yayi gaba, babu mai ja dani ya kwana lafiya ko wanene shi

* Na kadam piduguku chali jwaram
AAyudham naakadi AAroprAAnam

In kuma akwai wani mai ji da kanshi ne, to yazo yaga yadda zan gama dashi kamar yara sun sawa abinci wawaso.

* My Name is Billa Thunder Billa.... Naake edurochhi nilichedela

Sunana Billa, Billa Aradu ne.... Ya riga ya zamo abin tsoro a zukata maƙiyan sa.

* My Name is Billa Thunder Billa... Panja guri pedithe thappedela

Sunana Billa, Billa Aradu ne... Ja-in-ja da ni tamkar yankar tikitin mutuwa ne.

* You are born to rule, Deadly Billa Only billa

An haife ka ne domin kayi Mulki, Taƙadiri Billa, Billa Kaɗai

* You are born to rule

An haife ka ne domin kayi mulki

* You are too cool to be for billa, Thunderilla,

Kai yafi cancanta ka zama Billa, Tartsatsin Walƙiya Billa

* You are too cool...........

Kai maƘura ne gaskiya.

* Manishini nammanu nenu manassunu vaadanu nenu needai nanne chusthunta

Duk wani shirin Maƙiyana a kaina watsewa zai yi a kan Idanun su kuma ina nan lau.

* Mudo kanne kannu muppe rAAnivvanu maranam paine gelusthAA...

Ɗaya bayan ɗaya haka zan ga bayan su ba tare ma nayi ko da Gumi ba...

* Naa gatham ninnati thone khatham ee kshanam repo raade ranam

Kifi na ganin ka mai jar koma domin ba yau ce ranar da ya fara ninƙaya a ruwa ba.
 
* My Name is Billa Deadly Billa.. Dooke Laava ni aapedelaa

Sunana Billa, ɗan a mutu Billa.... Bana tsoron ta kife a kowane irin yanayi
 
* My Name is Billa Only Billa... Yepudem chesthano cheppedelaa..

Sunana Billa, Ni kaɗai Billa... Babu wanda ya isa yaga bayan Billa


Post a Comment (0)