FASSARAR WAƘAR RAAVANA

Fassarar Waƙar Raavana

Fim: Jai Lava Kusa
Haɗa Sauti: Devi Sri Prasad
Rubutawa: Chandrabose
Rerawa: Divya Kumar
Sunan Waƙa: Raavana
Fassara: Dini Being Prabhas

* Asura , Asura Asura …Ravanasura ||2||

Shi Shaiɗanin Shaiɗanu me... Shi ne Ravana

* Viswa viswa Nayaka…Rajya rajya Paalaka
Veyla veyla kotla agni parvatala Kalaika

Shi Shugaba ne ga wannan Duniya... Sarki mai mulkin dukkan duniya, Shi ne haɗakar ɗaruruwan Dubunnan Duwatsun Wuta.

* Shakthi shakthi Suchika…Yukthi yukthi Paachika
Sahasra surya sagaralu okkataina Kadalika

Shi alama ce ta Ƙarfe... Kuma Ƙwararren Makafci. Shi haɗakar Dubunnan Ranannaki ne da Tafkuna.

* Ooo Eka Veera…Sura…Krura…Kumara
Nirankusanga dookutunna Daanavesvara

Shi Jarumi ne... Zaƙaƙuri... Kuma Mugu. Shi ne shugaban Shaiɗanu wanda yake haskawa a turbar Zalunci

* Ooo Raktha dhara…Chora…Ghora…Aghora
Karkasanga regutunna Kaalakinkara

Shi Ƙoramar Jini ne... Shi Abin Tsoro ne kuma kowa na Shakkar sa.
Shi ɗan rakiyar mutuwa ne da bashi da imani

*Raaavanaaa…Jai Jai Jai…Sathru Shaasanaa Jai Jai Jai
Raaavanaaa…Jai Jai Jai…Simhaasanaa Jai Jai Jai

Jinjina ga Ravana... Jinjina ga jagoran maƙiya. Jinjina ga Ravana... Jinjina ga wanda ya cancanci Karagar Mulki

* Asura , Asura Asura …Ravanasura ||2||
Chitra chitra Himsaka…Mrityu mrityu Ghantika
Mujjagala ekakaala palurakala Dhvamshaka

Shi ne mai Azabtarwa a hanyoyi daban-daban... Shi gargaɗin mutuwa ne. Yana iya Tarwatsa Duniyoyi uku a tare kuma a hanyoyi mabanbanta.

* Raktha bhoomi Karmika…Kadhanaranga Karshaka…Grama nagara pattanala sakala jana Akarshaka

Shi Ma'aikaci ne na dindindin a ma'aikatar zubar da jini... Sannan kuma manomi ne a filin yaƙi... Yana da mutane a birane, ƙauyuka da ko ina

* Oooo Andhakaara…Taara…Dheeraa…Sudheeraa
Andamaina roopamunna athi Bhayankaraaa

Shi ne baƙin duhu... Shi ne tauraro, Jarumi kuma mai Kaifin hankali da Wayau. Gashi kuma da kyawun halitta hakan yasa yake da jan hankali.

* Durvitaraa…Vairaaa…Swaira…Niharaaa
Papa laga navvutunna Pralaya Bhikara

Shi mara ji ne, taƙadari kuma mara tausayi. Idan yayi murmushi kace ba zai iya aikata komai ba, amma ya jawo tashin hankula da dama

Raavanaaa ||2||

* Navarasala Poshaka…Nama roopa Nashaka
Vikrutala vidyalanni chadivina Vinashaka

Shi mugun ɗan kafce ne wanda ya iya komai... Yakan lalata komai gaba ɗaya shi hamshaƙin ɗan ta'adda ne kuma ƙwararre

* Charama geetha Gayaka…Naraka loka Narthaka
Akarama lekkalona nikkina Araachaka

Shi ne mawaƙin waƙar mutuwa... Kuma shi ne ɗan rawar Jahannama... Shi ne ɗan ta'addan da ke aikata mafi girman ta'addanci

* Oooo…Ahankaara…Haara…Bhaara…Kishora
Naraalu naagu paamu ina Nirbhayeswaraaa

Shi mai girman kai ne... Gashi ƙato kuma Murɗaɗɗe. Shi mara tsoro ne wanda zarrar sa tamkar dafin maciji take

* Oooo…Thiraskara…Thiraaa…Erraa…Kutiiraa
Kanamu kanamu ranamulaina Kapaleswaraa

Shi bashi da yarda, ya kan yi ihu gashi kuma da shegantaka. Tattare da ruhin yaƙi a kowane sassa na jikin sa, shi muke kira da... Ubangijin ƙwarangwal

Raaavanaaa ||2||
Post a Comment (0)