Fassarar Waƙar Tujhe Kitna Chahne Lage
Sunan Waƙa: Tujhe Kitna Chahne Lage
Sunan Shiri: Kabir Singh
Shekarar Fita: 2019
Sauti: Mithoon
Rubutawa: Mithoon
Kamfani: T-Series
Rerawa: Arijit Singh
Fassarawa: Haiman Khan Raees
* Dil Ka Dariya Beh Hi Gaya
Kogin Zuciyata ya ɓalle
* Ishq Ibaadat Ban Hi Gaya
Soyayya ta a gareki ta koma Miƙa wuya
* Khud Ko Mujhe Tu Saunp De
Ki Miƙa wuya a gare ni
* Meri Zaroorat Tu Ban Gaya
Kin zame min lalura
* Baat Dil Ki… Nazron Ne Ki…
Zantukan zuci yanzu sun koma da idanu ake yin su
* Sach Keh Raha… Teri Kasam…
Gaskiya nake faɗa, na rantse da ke
* Tere Bin Ab Na Lenge Ek Bhi Dam
Ba zan iya yin numfashi ko ɗaya ba idan babu ke
* Tujhe Kitna Chaahne Lage Hum
Na kamu da sonki Matuƙa gaya
* Tere Bin Ab Na Lenge Ek Bhi Dam
Ba zan iya yin numfashi ko ɗaya ba idan babu ke
* Tujhe Kitna Chaahne Lage Hum
Na kamu da sonki Matuƙa gaya
* Tere Saath Ho Jaayenge Khatam
Zan mutu tare da ke
* Tujhe Kitna Chaahne Lage Hum
Na kamu da sonki Matuƙa gaya
* Baat Dil Ki… Nazron Ne Ki…
Zantukan zuci yanzu sun koma da idanu ake yin su
* Sach Keh Raha… Teri Kasam…
* Tere Bin Ab Na Lenge Ek Bhi Dam
Ba zan iya yin numfashi ko ɗaya ba idan babu ke
* Tujhe Kitna Chaahne Lage Hum
Na kamu da sonki Matuƙa gaya
* Tere Saath Ho Jaayenge Khatam
Zan mutu tare da ke
* Tujhe Kitna Chaahne Lage Hum(x2)
Na kamu da sonki Matuƙa gaya
* Iss Jagah Aa Gayi Chaahatein Ab Meri
Miradin ki a wajena ya kai matakin da
* Chheen Lunga Tumhe Saari Duniya Se Hi
Zan iya sace ki daga wannan duniyar
* Tere Ishq Pe Haan Haq Mera Hi Toh Hai
Ni kaɗai ke da damar son ki
* Keh Diya Hai Yeh Maine Mere Rab Se Bhi
Na riga na sanarwa da ubangijina wannan
* Jis Raaste… Tu Na Mile…
Duk hanyar da ba zata kai gare ki ba
* Us Pe Na Ho… Mere Kadam…
(To) ko Ƙafata ta ma ba zan sa akan ta ba
* Tere Bin Ab Na Lenge Ek Bhi Dam
Ba zan iya yin numfashi ko ɗaya ba idan babu ke
* Tujhe Kitna Chaahne Lage Hum
Na kamu da sonki Matuƙa gaya
* Tere Saath Ho Jaayenge Khatam
Zan mutu tare da ke
* Tujhe Kitna Chaahne Lage Hum(x2)
Na kamu da sonki Matuƙa gaya
O... Ooo… O…
* Tujhe Kitna Chaahne Lage Hum
Na kamu da sonki Matuƙa gaya
<••••••••••••••••••••••••••••>
Hãïmâñ Khãñ Řăééş <••••••••••••••••••••••••••••>
08185819176
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees
Infohaiman999@gmail.com