FASSARAR KALAMAN FIM ƊIN KHAMOSHIYAN

Fassarar Kalaman Fim Din Khamoshiyan

Shekarar Fita - 2015

 1. Hum jism nahi, rooh ko bas mein karne ka shauk rakhte hai ... ujaalon mein nahi, andheron mein savarte hai
Ina son Tafiyar Da Ruhi, ba wai jiki ba... A cikin duhu nake sanya kaya ba'a haske ba. 


 2. Woh baatein joh hum kisi ko bata nahi sakte ... tanha toh woh baatein hum mein banati hai
 
Abubuwan da ba zamu iya Sanarwa kowa ba... Su ne suke saka mu cikin Kadaici 


 3. Hum sab apne apne raaz ke shikaar hote hai. 

 mu dukkan mu ababen farautar sirrikanmu ne 


 4. Bura waqt koi jagah nahi hoti jahan se aap bachke nikal sakte hai ... bura waqt aapke saath saath chalta hai ... aur jitna hi aap usse bhaagne ki koshish karte hai ... utna hi woh aapki taraf badhta hua nazar aata hai

Jarabta ba wai wani wuri bane da zaka iya guduwa mawa... Jarabta tafiya take da kai... Kuma iya gudun da kake yi daga gare ta... Itama iya gudun da take yi kenan domin taga ta matso kusa da kai. 

 
 5. Woh joh dar-badar ghoomte rehte hai ... woh ya koi kahani bhulana chahte hai ya dhoondna ... ya dono
Duk masu yawo nan da can... Ko dai so suke su manta da wani labari ko kuma wani labarin suke nema... Ko kuma duka biyun. 


<••••••••••••••••••••••••••••>
      ɧãımãŋ Řâééʂ <••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees 
Instagram: Haimanraees 
Infohaiman999@gmail.com

Miyan Bhai Ki Daring

Post a Comment (0)