FASSARAR WAƘAR MAIN TERI YAADON MEIN

Fassarar Waƙar : Main Teri Yaadon Mein

* Sunan Waƙa - Main Teri Yaadon Mein

* Sunan Fim - Sanam Teri Kasam

* Shekarar Fita - 2016

* Haɗa Sauti - Himesh Reshammiya

* Rubutawa - Subrat Sinha

* Sunan Kamfani - Eros Now

* Mawaƙi - Arijit Singh

* Mai Fassara - Haiman Raees 


* Main Teri Yaadon Mein Jaaga, Main Teri Yaadon Mein Soya (x2)

Na kasance a farke cikin tunanukanki, kuma ina bacci ne a cikin tunanukanki. 


* Teri Yaadon Ka Hai Samaa… Tere Bin Main, Main Na Raha… (x2)

Sararin tunaninki ne kawai, ni ba ni bane Matuƙar ba kya tare da ni 

* Shaam-O-Seher Kaise, Lagte Zeher Jaise, Tere Bagair Aise Ooo...

Rana da yammaci suna da wahalar rayuwa a cikin su idan babu ke

* Socha Nahin Kaise, Hoon Darbadar Jaise, Hogi Basar Aise Ooo...
I don’t know why I feel as if I’m living my life going from door to door in this way

Khamoshiyan Hai Khata Meri, Tanhaiyan Hai Sazaa Meri

Shiru shi ne laifina, kaɗaici shi ne horona 

* Samjha Rahi Hai Ye Dooriyan, Teri Meri Nazdeekiyaan

Nisan da ke tsakaninmu ne yasa na ke fahimtar kusancinmu 

* Haan Teri Yaadon Ke Gham Hain, Hai Teri Yaadon Ki Khushiyan (x2)

Ina tattare da baƙincikin tunanukanki kamar yadda nake da farincikin tunaunkanki 

* Tere Bin Jeena Kya Mera… Tere Bin Main, Main Na Raha (x2)

Rayuwata bata da amfani in babu ke, ni ba ni bane Matuƙar ba kya tare da ni

* Sabko Khabar Hai Yeh, Meri Seher Hai Tu, Kya Bekhabar Hai Tu Ooo…

Kowa ya san cewa ke ce asubancin rayuwata, amma ya aka yi ke baki sani ba? 

* Itni Zara Si Toh, Haan Hai Tujhe Kehni, Kehde Nazar Se Tu Ooo...

Eh kawai ya kamata ki ce, kuma don Allaah ki ce hakan da idanuwanki ne 

* Kya Itni Hai Majbooriyan, Kyun Itni Na Manzooriyan

Akwai tilasawa ne? To me yasa musu ya yawaita? 

* Ik Mukhtasar Si Baat Hai, Phir Zindagi Bhar Ka Saath Hai

'yar magana ce fa kawai, bayan nan sai tarayya ta har abada 

* Main Teri Yaadon Mein Jaaga, Main Teri Yaadon Mein Soya (x2)

Na kasance a farke cikin tunanukanki, kuma ina bacci ne a cikin tunanukanki. 

* Teri Yaadon Ka Hai Samaa… Tere Bin Main, Main Na Raha… (x2)

Sararin tunaninki ne kawai, ni ba ni bane Matuƙar ba kya tare da ni 

<••••••••••••••••••••••••••••>
      ɧãımãŋ Řâééʂ  
<••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees 
Instagram: Haimanraees 
Infohaiman999@gmail.com

Miyan Bhai Ki Daring

# ArijithSinghFansaOfNigeria
# GaramMasalaBollywoodNigeria


Post a Comment (0)