ME KIKE NEMA BAYAN SO A WAJEN MAI GIDA?


 MEKIKE NEMA BAYAN SO WAJEN MAIGIDA???   

 Yar'uwata kigwada wannan Wallahi wallahi zakisha mamaki indai NI'IMA ne saidai kifadama wani.                  

   ►1.Ki nemi Dabino wanda ba busasshe ba (lubiya) da Kankana mai yashi. kici dabinon sosai sai ki sha kankana daga baya.ki aikata haka kamar bayan La'asar ►2. Kisami man Hulba da pure madara kota shanu ko peak ta ruwa sai ki hada ki aje yayi 1hr kafin ki kwanta.Idan zaki kwanta sai kisha sai ki tsaya kamar 3mins saiki kwanta. ►3. Kisami lalle 1cup kisa a ruwa ki dafa sai kijuye kisa a baho kizauna Wallahi kam zaki matse. ko kinsan tsarki da Sabulu na iya causing cancer agabanki? Musamman detol dominshi yana kashe kwayoyine agaban macce damasu amfani da marar amfani..kisami KALTUFA(brown venigar) kirinka tsarki dashi. Kiyi sharing ma yan'uwa mata kema kisami Lada. Sadakatujjariya

 ‪ ABUBUWAN DAKESA MACE TAFITA DAGA ZUCIYAR MIJINTA
          1.RIKO
Riko shine idan an aikatamata wani laifi kabar abin aranka batare da kayafe ba.
Uwargida kada kizamo mai riko domin hakan ba karamin jamaki matsala ba zaiyi musamman idan mijinki nada saurin fushi . Saboda haka idan abu yafaru mudinga hakuri domin mata ansanmu da hakuri da juriya idan akai abu to dazaran ya wuce to amaida komi ba komi bane domin aljannarmu tana karkashin su sai sun daga zamu samu mata mudinga hakuri aduk lamuran mu👍 sai muga mundace

        2. YAWON MITA
Yar'uwa kar zizamto cikin mata masu yawan mita a gurin maji
Abu baya wucewa ayita dawo da magana baya wanan zai haddasamaki matsala domin zaki fita ranshi. Idan abu yawuce to ayi hakuri abarshi adaina tuna baya 

         3. FUSHI
Uwargida kar kamto mai yawan fushi ko nunama miji kincika fushi 
Karkimanta Allah da kansa "yace yanatare da masu hakuri"shin bakison Allah yazamto yana tare dake kowane lokaci
Yar'uwa kisama ranki hakuri fushi banaki bane domin karkashin wani kike kowayace zomu zauna zomu sabane  
Hakuri shine ribarmu

          4.RASHIN IYA GIRKI
   
Da anxo maganar girki sai naji tsoro tare da jin kunya 
Haba yar'uwa yakamata ace iyayen mu nakoyamana girki 
Wlh wallahi wlh samun yar aiki ba gata bane
Ina gatan yake kina can kwance yar aiki na saye zuciyar mijinki da dadan abinci
yar'uwa/uwargida mutashi tsaye mukoyi girki kodan saye zuciyar miji
Domin namiji nason matar da ta iya girki  
Zakiga namiji na gayyato abokanai zuwa gidan shi don suci abinci saboda yasan bazata bashi kunya
amma idan baki iyaba fa zai fara tunanin kara aure wato yayi maki KISHIYA
Hmmm mata mu gyara

       5.KAZANTA
Uwargida ayi tsafta kodon lfyr jikinkin 
karki manta tsafta nadaga cikin addini
Yar'uwa idan ba tsaftar yazakiyi ibada
Sanan kisani tsafta nasa miji yasoki sanan yaji bayada kamarki zakiga kowane lokaci yana manne dake yana shakar kamshinki
Idan kuwa bakida rsafta da yabaki kudin cefane bakikara ganin shi sai dare domin koyadawo ba abinda zaigani sai bacin rai har kiginga cewa yadainasonki aa badaina sonkiyayiba kazantarki tajawo maki
Sanan kisani kazanta tama mabudin kara aure ce wato yayimaki kishiya
 Pls kozakiyi chatting yazamto kin gyara ko ina sanan yazamto kema kingyara jikinki da na yaranki kuma idan mai 🏩 yadawo abashi kulawa abar cht
Nidai sholy baruwana 
Lokacinda zai karowata baninan ni sholy nafada nafita
 
         6.KULA DA SHINFIDAR MIJI

Mata muna sakaci wajen bawa miji hakkinsa kinaso amma kitsaya gulma wai jan aji ina ajin yake bayan yagama saninki lungu lungu ba inda baisaniba ajikinki
To wallahi ki gyara ki dinga bashi hakkin shi yadda yakamata wanan shi zaisa mijinki yasoki kuma ki mallakeshi FROM ADMINS TATTALIN MIJI Afnan wurma (09026337325)
6ter safiya (08027480246)
6[truncated by WhatsApp]
Post a Comment (0)