FASSARAR WAƘAR SUBHANALLAH


Fassarar Wakar SubhanAllah

Sunan Waƙa: Subhan Allah

Sunan Shiri: Khamoshiyan

Shekarar Fita: 2015

Sauti: Bobby-Imran

Rubutawa: Sayeed Quadri

Kamfani: Sony Music Entertainment India Pvt. Ltd.

Rerawa: Bobby-Imran

Fassarawa: Haiman Raees 

* Tumhare Liye, Ek Shaam Likh Toh Doon

Bari na sadaukar da wani yammaci gare ki 

* Khali Panno Pe, Tera Naam Likh Toh Doon

Bari na rubuta sunan ki a jikin wasu Shafukan da babu komai a jikin su 

* Tumhare Liye, Ek Shaam Likh Toh Doon

Bari na sadaukar da wani yammaci gare ki 

* Khali Panno Pe, Tera Naam Likh Toh Doon

Bari na rubuta sunan ki a jikin wasu Shafukan da babu komai a jikin su 

* Teri Khamoshiyon Ko, Lafz Apne, Pehle De Toh Doon

Bari na baiwa shirun ki Murya 

* Teri Tasveer Mein Kuch, Rang Apne, Pehle Bhar Toh Doon…

Bari na cika hotunan ki da wasu kaloli nawa 

* Subhan Allah... (x4)

Tsarki Ya tabbata ga Allaah 

* Dil Ye Mera, Woh Musafir Hai

Wannan zuciyar tawa matafiyi ney

* Kisi Ek Jagah Pal Bhar Na Ruke

Wanda baya tsayawa cin zango ko hutu 

* Par Shayad, Tum Tak Aake

Wataƙila zai zo gare ki 

* Do Pal Ye Chain Ki Saansein Le

Ya samar da wasu lokutan aminci 

* Maana Mera, Koi Haq Nahi Tum Par

Na san cewa bani da wani haƙƙi a kan ki 

* Main Jaan Ke, Ye Gunaah Kar Bhi Toh Loon…

Don haka bari na aikata wannan laifin da gangan 

* Subhan Allah... (x4)

Tsarki Ya tabbata ga Allaah

* O… Aadhe Se They, Sabhi Khwaab Mere

Duk burika na da 
suka gaza cika 

* Tere Aane Se Ho Gaye Poore

Bayan zuwan ki sun cika 

* Sehme Se In, Jazbaaton Ko

Waɗannan yanayuyyukan masu kaɗaici 

* Teri Haan Sun Ke Hausle Mil Gaye

Sun samu buri da fata bayan sun ji na'am daga gare ki 

* Maana Ye Pal, Beet Jaayenge Kal

Na san cewa waɗannan lokutan zasu wuce watarana 

* Iss Pal Ko Main, Jee Bhar Ke Jee Bhi Toh Loon…

Don haka bari na jin daɗin wannan lokacin yadda ya kamata 

* Subhan Allah... (x4)

Tsarki Ya tabbata ga Allaah

<••••••••••••••••••••••••••••>
      ɧãımãŋ Řâééʂ <••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees 
Instagram: Haimanraees 
Infohaiman999@gmail.com

Miyan Bhai Ki Daring
Post a Comment (0)