Fassarar Waƙar Haule Haule
Sunan Waƙa: Haule Haule
Shiri: Rab Ne Bana Di Jodi
Shekara: 2008
Sauti: Salim-Sulaiman
Rubutawa: Jaideep Sahni
Kamfani: Yash Raj Music
Rerawa: Sukhwinder Singh
Fassarawa: Haiman Raees
* Haule Haule Se Hawa Lagti Hai
A hankali a hankali kamar yadda iska ke kaɗawa
* Haule Haule Se Dava Lagti Hai
A hankali a hankali kamar yadda magani ke aiki
* Haule Haule Se Dua Lagti Ha
A hankali a hankali kamar yadda addu'a ke amsuwa
* Haule Haule Chanda Badhta Hai
A hankali a hankali kamar yadda wata ke bayyana
* Haule Haule Ghoonghat Uthata Hai
A hankali a hankali kamar yadda labule ke yayewa
* Haule Haule Se Nasha Chadhta Hai
A hankali a hankali kamar yadda maye ke kama mutum
* Tu Sabar To Kar Mere Yaar
Ki ɗan yi haƙuri masoyiyata
* Zara Saans To Le Dildaar
Ki kawo gwauron numfashi tawar
* Chal Fikr Nu Goli Maar Yaar
Ki je ki kauda duk wani tsoro masoyiyata
* Hain Din Jindri De Chaar
Rayuwa ta yiwa hakan ƙanƙanta
* Haule Haule Ho Jayega Pyar Chaliya
A hankali a hankali zaki faɗa soyayya tawar
* Haule Haule Ho Jayega Pyar
A hankali a hankali so zai kama ki x3
* Ishkedi Galiyan Tang Hain
Hanyar so tana da wahala
* Sharm O Sharmee Mein Band Hai
Zagaye take da kunya
* Khud Se Khud Ki Kaisi Yeh Jung Hai
Wani Sabon yaƙi ne da kaina
* Pal Pal Yeh Dil Ghabraye
Zuciyar nan tana damuwa a ko yaushe
* Pal Pal Yeh Dil Sharmaye
Kullum cikin jin kunya take
* Kuchh Kehta Hai Aur Kuch Kar Jaaye
Tana faɗin wani abu kuma tana aikata wani abun can daban
* Kaisi Yeh Paheli, Mua Dil Marjana
Zuciya ta yi hauka wajen ganin ta canki Kacici-kacicin
* Ishq mein Jaldi, Bada Jurmana
Gaggawa a so ka iya sa mutum ya biya babbar tara
* Tu Sabar To Kar Mere Yaar
Ki ɗan yi haƙuri masoyiyata
* Zara Saans To Le Dildaar
Ki kawo gwauron numfashi tawar
* Chal Fikr Nu Goli Maar Yaar
Ki je ki kauda duk wani tsoro masoyiyata
* Hain Din Jindri De Chaar
Rayuwa ta yiwa hakan ƙanƙanta
* Haule Haule Ho Jayega Pyar Chaliya
A hankali a hankali zaki faɗa soyayya tawar
* Haule Haule Ho Jayega Pyar
A hankali a hankali so zai kama ki x3
* Rabdaavi sab koi hona
Komai na faruwa ne idan Allaah Ya so
* Kare koi yun jaadu-tona
Don haka nake fatan Ya amince
* Man chaahe maan jaaye haaye mera sona
Saboda masoyiyata ta karɓe ni
* Rab de sahare chalde
Ubangiji zai yi miki jagora
* Na hain kinare chalde
Don haka ko da baki ga gaɓa ba ki ci gaba da tafiya
* Doli hai na kahare chalde
Sai me don baki ga an taho da komai ba? Ci gaba da tafiya
* Kya kehke gaya tha shayar woh sayana
Saurari abinda wani mawaƙi yace
* Aag ka dariya doob ke jaana
Shi kogin wuta dole ne kayi iyo a cikin sa in kana so ka haure
* Tu Sabar To Kar Mere Yaar
Ki ɗan yi haƙuri masoyiyata
* Zara Saans To Le Dildaar
Ki kawo gwauron numfashi tawar
* Chal Fikr Nu Goli Maar Yaar
Ki je ki kauda duk wani tsoro masoyiyata
* Hain Din Jindri De Chaar
Rayuwa ta yiwa hakan ƙanƙanta
* Haule Haule Ho Jayega Pyar Chaliya
A hankali a hankali zaki faɗa soyayya tawar
* Haule Haule Ho Jayega Pyar
A hankali a hankali so zai kama ki x3
# HappyBirthdaySrk
# NASRUN MINALLAAHI ƘAREEB
<••••••••••••••••••••••••••••>
ɧãımãŋ Řâééʂ
<••••••••••••••••••••••••••••>
08185819176
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees
Infohaiman999@gmail.com
Miyan Bhai Ki Daring