FASSARAR WAƘAR MAIN HOON DON


Fassarar Waƙar Main Hoon Don 

Sunan Waƙa: Main Hoon Don

Sunan Shiri: Don: The Chase Begins Again

Shekarar Fita: 2006

Sauti: Shankar-Ehsaan-Loy

Rubutawa: Javed Akhtar

Kamfani: T-Series

Mawaƙi: Shaan

Mai Fassara: Haiman Raees 


* Duniya Mein, Logon Ne, Dil Apne Phir Thaame

Duk mutanen duniya sun ƙara gimtse numfashin su 

* Aaya Hoon, Lekar Main, Phir Kitne Hungame

(saboda) na dawo tare da gagarumar Kururuwa 

* Zara Dekho Kaun Aa Gaya Hai

Ku Kalli waye Ya dawo 

* Zamaane Pe Jo Chha Gaya Hai

Ku kalli waye ya sake yaƙar duniya hallau 

* Jami Kispe Hai Sab Nigaahein

Akan wa kallo yake sauka? 

* Khuli Kiski Khaatir Hai Baahein

Wa waye dukkan hannaye suke buɗe? 

* Aaisa Dildaar Aaya Hai Kaun

Wane hamshaƙin mutum ne haka ya zo? 

* Mujhko Pehchaan Lo Main Hoon Don…

Kowa ya gane ni, ni ne uban Daba 

* Main Zindagi Ki, Baazi Laga Ke

Na yi kasada da rayuwata 

* Maut Se Khelta Hoon Jua

Kuma nayi caca da mutuwa 

* Na Mujhko Gham Hai, Na Mujhko Parwaah

Bani da wani abun tsoro ko shakka 

* Kaun Mera Dushman Hua 

Dangane da Maƙiyana 

* Dushman Jo… Mera Ho...

Duk wani Maƙiyina 

* Rehta Nahi Duniya Mein

Ba Ya daɗewa a duniya 

* Bahut Hi Khatarnaak Hoon Main... Hoon Main…

Ina Da Matuƙar Haɗari 

* Ho… Bahut Hi Khatarnaak Hoon Main...

Ni mai Matuƙar haɗari ne 

* Har Ek Pal Mein Chaalaak Hoon Main

Ina Da wayo da ƙeta Matuƙa 

* Duniya Phir Jeetne Aaya Kaun

Wa ye yazo domin ya mallake duniya? 

* Don, Don

Uban daba, uban daba 

* Mujhko Pehchaan Lo Main Hoon Don…

Kowa ya gane ni, ni ne uban Daba

* Don, Don

Uban daba, uban daba

* Palkein Bichhaye, Paas Bulaaye

Da idanu cike da muradi haka suke kirana gare su 

* Kitni Haseenaein Mujhe

Kyawawa da yawa 

* Lekin Do Aankhein, Aankhon Mein Jhaanke

Amma ido ɗaya ne daga cikin su ke kallon nawa 

* Aur Woh Behkaaye Mujhe

Kuma sun sani na shagaltu

* Ye Nigaahein… Yeh Bataaye…

Idanuwan nan suna faɗa mini cewa 

* Raaz Hai In Mein Nasheele

Suna ɓoyayyun baƙaƙen sirrika da yawa 

* Ajab Sa Nasha Chha Raha Hai... (x2)

Wani maye na musamman na bin jikina 

* Mere Dil Ko Behka Raha Hai

Yana sa zuciyata ta shagaltu 

* Behka Behka Hua Aaya Kaun

Ku duba, waye ya shagaltu a nan? 

* Don, Don

Uban daba, uban daba

* Mujhko Pehchaan Lo Main Hoon Don…

Kowa ya gane ni, ni ne uban Daba

* Don, Don

Uban daba, uban daba


# HappyBirthdaySrk
# NASRUN MINALLAAHI ƘAREEB
# SRKUNIVERSENIGERIA
# SHAHRUKHKHANFANSNIGERIA 
<••••••••••••••••••••••••••••>
      ɧãımãŋ Řâééʂ  
<••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees 
Instagram: Haimanraees 
Infohaiman999@gmail.com

Miyan Bhai Ki Daring 
Post a Comment (0)