GIDAN MIJI


*GIDAN MIJI* 👍🏻
Rike Kishiyarki tsakani da Allah, idan tacuceki kina zaune zakiga sakayya agun ubangiji👏🏼
wannan nasihace👆🏼

✍🏻
GIDAN MIJI👍🏻
Karki nunawa duniya Ke MOWA ce don randa kika dawo BORA zaki kasa fita duniya, lamarin Aure babu alfahari aciki, nemi yardar Allah ba ta mutaneba👏🏼
wannan nasihace👆🏼


✍🏻
GIDAN MIJI👍🏻
Nemi aljannarki, da yardar mijinki, karki nemi yardar mutane, domun shi dan adan baka iyamasa👎🏼
wannan nasihace👆🏼


✍🏻
GIDAN MIJI👍🏻
Gidan mijinki shine gatanki, ko ke wacece in kika rasa aure kin rasa farin ciki, rike mijinki tsakani da Allah🤝🏼
wannan nasihace👆🏼


✍🏻
GIDAN MIJI👍🏻
Yawaita yi muku addua da mijinki da yayanki da kishiyarki DA abokan zamanki. hakan zaisa zuciyarki gaba da baya tayi Albarka✅
wannan nasihace👆🏼


✍🏻
GIDAN MIJI👍🏻
kula da tarbiyyar yayan kishiyarki, koda kuwa bakya hurda da uwarsu, karki musu mugunta ko sharri, domun shi sharri dan aikene, wataran kan naki yayan zaidawo🙆🏻
wannan nasihace👆🏼


✍🏻
GIDAN MIJI👍🏻
gidan miji gidan hutu😄
Ya Allah duk wanda yasa hannunsa yaturawa yan uwa mata wannan nasiha, dan sauran mata su amfana, kasa ya zauna lafiya agidan mijinsa, wanda basu damazajen Allah ka hadasu da nagari🙏🏻
wannan adduace👆🏼
✍🏻
Post a Comment (0)