ABIN DA AURE YA ƘUNSA


*💕SHALELE CE* 💕
    08080702185

 *FREE SEMINAR* 

ABINDA AURE YA KUNSA
2.Dalilin aure fa shine sex shine dalilin dayayi zuwan kowa da kowa duniyar Nan shine Kuma dalilin dake daga kowacce mace daga gidan iyayenta ,idan badon sex ba kowa ze iya zamansa agidansu lafiya qlw ,saboda muhimmacin da sex kedashi a arayuwar aure shine yasa ake ta gangami kowa de burinsa aure ,domin shine kwanciyar hankali ,bincike yanuna cewar matan aure sunfi Yan Mata nutsuwar zuciya 😄(duk dasuma matan auren ana wofasu ne acan ) Amma de agaskiya hakanne saboda shi sex Yana saka nustuwar zuciya dazarar anyi se hankali ya kwanta Kuma wata hikima ta ubangiji shine sex din aure yafi kwantar da hankali akan na Zina don na aure kanayi da hujja shiko na Zina kanayi don Sha awa Amma kana tuna disadvantages din dake ciki koka mutu kafiri kanayi ko aganku ,ko tsoron ciwo koma tsoron meze biyo baya ko dasuaransu de Amma sukansu masuyi sunfi kowa sanin abin bekai na aure kwanciyar hankali ba
👉🏻Yana daga cikin amfanin sex ga ma aurata shine Karin lafiya da kyaun jiki kuduba kugani Babu yanda za ayi ace an aurar da yarinya gabban jikinta Basu bude sun fitar da cika me kyau ba ko Bata Jin dadin auren de matukar ana sex se jikinta ya habaka dirinta yafito bakamar tana budurwa ba haka bangaren lafiya period na mace Yana gyaruwa ,tana rabuwa da ciwon ciki ko ciwon mara haka Yana kashe pimples dasuaransu Amma fa nasan akwae Yan Mata masu karanta bayanina don Allah narokeku ku fahimci bayanina da kyau Kar kice nafadi amfanin sex kice Zaki lalace abnza wanann amfanin na aure ne bawae na yawon banza ba Allah ya karemana ku yabaku mazaje na gari 
👉🏻Allah ya halicci sex atsakanin ma aurata seya zamto ita mace tafi Sha awa amma tana iya dannewa saboda kunya shikuma namiji yanayinsa yakasance na mabukacin Mata fiye da mace daya ne waton halittrsu tana son Kari abayan guda dayan shiyasa ma Allah (SWA) ya yarde musu akan su aura fiye da daya matukar zasuyi adalci 
👉🏻shiyasa akeson kizamto me kau da Kai akan namiji abangaren sex kada kice wae kun Zama tip da Taya ke kadai ne rijiyar zura gugansa bazae yiwu ba don duk yanda Kika Kai keda namiji dole seyaji Sha awar wata daban sede ya boye Miki Amma zeji yanason zuwa wani gurin Koda tahanyr aure koma akasin hakan yadanganta da irin karfin imanin mutum Amma su maza suna ganin sex kamar kayan marmari ne misali kece kike da shegen kwadayin kazar hausa kullum za abaki kazar turawa amiki Hadi sosai don de kidena son wancan kazar hausa zaki karbi na turawan kici eh dadadi amma de kefa gaskiya still de kinason na hausan ahaka wataran de Zaki faki Ido kice Zaki siya kadan kici ahaka sabo zesa kiga indae baki hada dukka biyun ba bazaman lafiya to haka abin yake ,shi namiji haka yake ji akan sex kekuma mace duk dakinfishi Sha awa sekiga shi kadai ma ya isheki ,hakanan ita amanar mace gurin sex ya ta allaka ne da tsoron magnar mutane ,kunya,koma dawainiyar gida Dana yara shiyasa dawuya matar aure taci amanar mijinta seda dalili shikuma dalilin yawanci daga gurinsa kode Bata sonshi ,ko Yana cutar da ita ko Kuma jarabar son kudi ,kokuma mabukaciya CE sosai be iya isanta shiyasa akace duk ranar da mace tafara cin amanar namiji to tadena sonshi shikuma namiji ze iya cin amanrta Kuma still yanasonta daram 
    AKARSHE de shi silar aure sex ne ,Mata adage adinga daga kafa sosai can sama ,adinga gyara cikin gurin sosai ,abashi hakkinsa yanda yakamata akau da Ido akan halayen maza akan sex amusu uzuri afahimci yanayin halittrsu abarsu su Kara aure adinga kokarin rabasu da Zina pls be wise kizabi kishiya akan Zina
Post a Comment (0)