ADDU'AR YAYE BAƘIN CIKI DA DAMUWA


ADDU'AR YAYE BAKIN CIKI DA DAMUWA

Daga Abdullahi Bn Mas'ud, Radhiyallahu Anhu, daga Manzon Allah, sallallahu alaihi wa sallama, ya ce: Babu wani bawa da damuwa ko bakin ciki zai same shi sai ya ce:

"ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﺇِﻧِّﻲ ﻋَﺒْﺪُﻙَ، ﺍﺑْﻦُ ﻋَﺒْﺪِﻙَ، ﺍﺑْﻦُ ﺃَﻣَﺘِﻚَ، ﻧَﺎﺻِﻴَﺘِﻲ ﺑِﻴَﺪِﻙَ، ﻣَﺎﺽٍ ﻓِﻲَّ ﺣُﻜْﻤُﻚَ، ﻋَﺪْﻝٌ ﻓِﻲَّ ﻗَﻀَﺎﺅُﻙَ، ﺃَﺳْﺄَﻟُﻚَ ﺑِﻜُﻞِّ ﺍﺳْﻢٍ ﻫُﻮَ ﻟَﻚَ ﺳَﻤَّﻴْﺖَ ﺑِﻪِ ﻧَﻔْﺴَﻚَ، ﺃَﻭْ ﺃَﻧْﺰَﻟْﺘَﻪُ ﻓِﻲ ﻛِﺘَﺎﺑِﻚَ، ﺃَﻭْ ﻋَﻠَّﻤْﺘَﻪُ ﺃَﺣَﺪًﺍ ﻣِﻦْ ﺧَﻠْﻘِﻚَ، ﺃَﻭِ ﺍﺳْﺘَﺄْﺛَﺮْﺕَ ﺑِﻪِ ﻓِﻲ ﻋِﻠْﻢِ ﺍﻟْﻐَﻴْﺐِ ﻋِﻨْﺪَﻙَ، ﺃَﻥْ ﺗَﺠْﻌَﻞَ ﺍﻟْﻘُﺮْﺁﻥَ ﺭَﺑِﻴﻊَ ﻗَﻠْﺒِﻲ، ﻭَﻧُﻮﺭَ ﺻَﺪْﺭِﻱ، ﻭَﺟَﻠَﺎﺀَ ﺣُﺰْﻧِﻲ، ﻭَﺫَﻫَﺎﺏَ ﻫَﻤِّﻲ"

Allahumma inniy 'Abduka ibn Abdika ibn Amatika, Naasiyatiy biyadika, maadin fiyya hukmuka, 'adlun fiyya Qadaa'uka, as'aluka bikulli ismin huwa Laka sammaita bihi nafsaka, au anzaltahu fiy kitaabika, au 'allamtahu ahadan min khalqika, au ista'sarta bihi fiy ilmil gaibi 'indaka an taj'alal Qur'ana rabiy'a Qalbiy, wa nuura Sadriy wa jala'a huzniy wa zihaaba hammiy

Face sai Allah Ta'ala Ya tafiyar masa da damuwar shi da bakin cikin shi, kuma Ya musanya masa da farin ciki a maimakon su. 

A duba littafin al-Kalimu al-Dayyib na Sheikhul Islam Ibn Taimiyya, Rahimahullah, tahkikin Sheikh Muhammad Nasiruddeen al-Albani shafi ba 72.

Dan uwanku a Musulunci:
Umar Shehu Zaria
08/03/2017.

Daga
*MIFTAHUL ILMI*

 ```Ga masu sha'awar Shiga Zauren MIFTAHUL ILMI WhatsApp sai a aiko da cikakken suna ta WhatsApp zuwa ga lambar Mu 07036073248```
Post a Comment (0)