👱🏻♀👗( *DABARUN* *GIRKI* )
👖
🍔🍝🍔🍝🍔🍝🍔🍝🍔🍝
🗯Idan mai yayi yawa a abinci yaxaki yi *?*
👉🏻idan Mai yayi yawa musamman a jallop.sai ki jefa kankara zaki ga mai yataru guri daya akan kankara.
🗯idan abincin ki yakone yana warin kauri yaxa kiyi.?
👉🏻idan abincin ki musamman shinkafa ya kone yana warin kauri ki sauke kisa 2slise bread akan abincin ki rufe yadan yi 3mints duk warin kaurin ze koma ga bread din.
🗯idan yaji yayi yawa ga abinci yaza kiyi?
👉🏻idan yaji yama abinci yawa sai ki matsa lemun tsami aciki.
🗯idan kika cika gishiri ga abinci yaza kiyi.?
👉🏻idan gishiri yayi yawa sai ki jefa dankalin Hausa acikin miya ko abinci, dankalin nada zaki zaki janye gishirin.
🍔🍝🍔🍝🍔🍝🍔🍝🍔🍝