FASSARAR WAƘAR AAJ DIN CHADHEYA


FASSARAR WAƘAR AAJ DIN CHEDHEYA 


Waƙa: Aaj Din Chadheya

Shiri: Love Aaj Kal

Harshe: Hausa 

Shekara: 2009

Sauti: Pritam

Rubutawa: Irshad Kamil

Kamfani: Eros Music

Rerawa: Rahat Fateh Ali Khan

Fassarawa: Haiman Raees 

*. Aaj din chadheya

Yini ya bayyana yau. 

*Tere rang varga

A cikin kalar ka. 

*. Aaj din chadheya

Yini ya bayyana yau. 

*Tere rang varga

A cikin kalar ka. 

*. Phul sa hai khila aaj din

Yinin yana ta bunƙasa kamar fure. 

*. Rabba mere din yeh na dhale

Ubangiji, ina ma ace yinin ba zai ƙare ba. 

*. Woh jo mujhe khwab mein mile

Wacce nake gani a mafarkaina. 

*. Use tu lagade ab gale

Ka sa ta zamo tawa. 

*. Tenu dil da vaasta

Muradin zuciyata kawai kenan. 

*. Rabba aaya dar digaar ke

Ubangiji ga ni a ƙofar ka. 

*Sara jahan chod chaad ke

Na bar duk duniya baki ɗaya. 

*. Mere sapne sawar de

Ka sa burina ya zama gaskiya. 

*. Tenu dil da vaasta

Muradin zuciyata kawai kenan. 

*. Aaj din chadheya

Yini ya bayyana yau. 

*Tere rang varga

A cikin kalar ka. 

*. Baksha gunaho ko

Ka gafarta min zunubai na. 

*. Sun ke duwao ko

Ka saurari addu'o'ina. 

*. Rabba pyaar hai

Ubangiji, so shi ne... 

*. Tune sab ko hi de diya

Abin da ka bai wa kowa. 

*. Meri bhi aahon ko

Ka saurari ajiyar numfarfashi na. 

*. Sun ke duwao ko

Ka saurari addu'o'ina. 

*. Mujhko woh dila maine jisko hai dil diya

Ka mallaka min ita wacce zuciyata ta ɓace domin ta. 

*. Aas wo, pyaas wo, uske de itna bata

Ita na ke fata (buri), ita na ke ƙishi. Ka sanar da ita hakan. 

*. Woh jo mujhko dekh ke hase

Ita wacce ta kan yi murmushi idan ta na kallona. 

*. Pana chahun raat din jise

Ita wacce na ke burin mayarwa tawa dare da rana. 

*. Rabba mere naam kar use

Ubangiji, ka mallaka min ita. 

*. Tenu dil da vaasta

Muradin zuciyata kawai kenan. 

*. Aaj din chadheya

Yini ya bayyana yau. 

*Tere rang varga

A cikin kalar ka. 

*. Maanga jo mera hai

Na roƙe ka abin da ya ke dama nawa ne. 

*. Jaata kya tera hai

Me za ka rasa a cikin wannan? 

*. Maine kaun si tujhse jannat maang li

Ban roƙe ka dukkan aljanna ba. 

*. Kaisa khuda hai tu

Wane irin ubangiji ne kai kuwa? 

*. Bas naam ka hai tu

Kai suna ne kawai da mu ke wa'azi da shi. 

*. Rabba jo teri itni si bhi na chali

Ubangiji, idan har ba za ka iya ɗan abin nan da na tambaya ba. 

*. Chahiye jo mujhe

Abin da na ke muradi 

*. Kar de tu mujhko ata

Ka mallaka min wannan. 

*. Jeeti rahe saltanat teri

Ki rayu ki ji daɗi. 

*. Jeeti rahe ashiqui meri

Fatan soyayya ta za ta rayu cikin jin daɗi. 

*. Dede mujhe zindagi meri

Ka mallaka min rayuwa ta. 

*. Tenu dil da vaasta

Muradin zuciyata kawai kenan. 

*. Rabba mere din yeh na dhale

Ubangiji, ina ma ace yinin ba zai ƙare ba. 

*. Woh jo mujhe khwab mein mile

Wacce nake gani a mafarkaina. 

*. Use tu lagade ab gale

Ka sa ta zamo tawa. 

*. Tenu dil da vaasta

Muradin zuciyata kawai kenan. 

*. Rabba aaya dar digaar ke

Ubangiji ga ni a ƙofar ka. 

*Sara jahan chod chaad ke

Na bar duk duniya baki ɗaya. 

*. Mere sapne sawar de

Ka sa burina ya zama gaskiya. 

*. Tenu dil da vaasta

Muradin zuciyata kawai kenan. 

*. Aaj din chadheya

Yini ya bayyana yau. 

*Tere rang varga

A cikin kalar ka. 

*. Aaj din chadheya

Yini ya bayyana yau. 

*Tere rang varga

A cikin kalar ka. 

*. Aaj din chadheya

Yini ya bayyana yau. 

*Tere rang varga

A cikin kalar ka. 

*. Din chadheya..

Yini ya bayyana yau.

<••••••••••••••••••••••••••••>
      Haiman Raees 
<••••••••••••••••••••••••••••>

        08185819176

Twitter: @HaimanRaees 

Instagram: Haimanraees 

Facebook: Haiman Raees 

Haimanraees@gmail.com 

Miyan Bhai Ki Daring 
Post a Comment (0)