FASSARAR WAƘAR MUSKURANE

FASSARAR WAƘAR MUSKURANE

Waƙa: Muskurane

 Shiri: Citylights

Harshe: Hausa 

Shekara: 2014 

Sauti: Jeet Gannguli

Rubutawa: Rashmi Singh

Kamfani: Sony Music Entertainment India Pvt. Ltd. 

Rerawa: Arijit Singh

Fassarawa: Haiman Raees 

*. Muskurane Ki Wajah Tum Ho…

Ke ce sanadin murmushi na. 

*. Gungunane Ki Wajah Tum Ho…

Ke ce silar waƙe na. 

*. Jiya Jaaye Na, Jaaye Na, Jaaye Na, O Re Piya Re… (x2)

Ya ke masoyiyata, ba zan iya rayuwa babu ke ba. 

*. O Re Lamhe Tu Kahin Mat Ja…

A wannan lokacin, kada ki je ko'ina. 

*. Ho Sake Toh Umr Bhar Tham Ja…

Idan za ki iya, ki tsaya anan har abada. 

*. Jiya Jaaye Na, Jaaye Na, Jaaye Na, O Re Piya Re… (x2)

Ya ke masoyiyata, ba zan iya rayuwa babu ke ba. 

*. Piya Re…

Ya abar ƙaunata. 

*. Dhoop Aaye Toh… Chhaanv Tum Laana…

Idan hasken rana ya fito, ki taho da Inuwa. 

*. Khwahishon Ki Baarishon Mein, Bheeg Sang Jaana...

Ki jiƙe tare da ni a cikin ruwan saman soyayya. 

*. Jo Mile Usmein... Kaat Lenge Hum...

Duk abinda mu ka samu (daga Allah) mu karɓe shi. 

*. Thodi Khushiyaan Thode Aansoon, Baant Lenge Hum...

Farin ciki ne, hawaye ne, za mu tafi da shi ne a tare. 

*. Jo Mile Usmein... Kaat Lenge Hum...

Duk abinda mu ka samu (daga Allah) mu karɓe shi. 

*. Thodi Khushiyaan Thode Aansoon, Baant Lenge Hum...

Farin ciki ne, hawaye ne, za mu tafi da shi ne a tare. 

*. Jiya Jaaye Na, Jaaye Na, Jaaye Na, O Re Piya Re… (x2)

Ya ke masoyiyata, ba zan iya rayuwa babu ke ba. 

*. Piya Re…

Ya abar ƙaunata. 

*. Muskurane Ki Wajah Tum Ho…

Ke ce sanadin murmushi na. 

*. Gungunane Ki Wajah Tum Ho…

Ke ce silar waƙe na. 

*. Jiya Jaaye Na, Jaaye Na, Jaaye Na, O Re Piya Re… (x2)

Ya ke masoyiyata, ba zan iya rayuwa babu ke ba. 

*. Piya Re… x2

Ya abar ƙaunata. 

Wo O Hooo... Ooo… Hoo...

<••••••••••••••••••••••••••••>
      Haiman Raees 
<••••••••••••••••••••••••••••>

        08185819176

Twitter: @HaimanRaees 

Instagram: Haimanraees 

Facebook: Haiman Raees 

Haimanraees@gmail.com 

Miyan Bhai Ki Daring 
Post a Comment (0)