FATATTAKAR MATAN BANZA


💕 SHALELE CE 💕
    08080702182


    FREE SEMINAR

FATATTAKAR MATAN BANZA 
22. KYAUN JIKI ; nifa abinda ke ban mamaki shine wasu Kam tufafi shike rufa musu asirin jikinsu don wata Kam ita kanta mace bazata yarda tatsaya gaban mirror takalli jikinta ba don ita kanta Bata yarda dakanta ba inaga Kuma namiji ? Kuma fa ku fahimceni bawae ina magana akan asalin halittar ubangiji bane a a Ina magana ne akan yanayin yanda mace take barin jikinta ,wata fa zakiga matar aure ce Amma Bata taba bin duk jikinta tashafeshi da Mai sede kafa da hannuwa to Tayaya jikinki zedinga laushi da dumi kmr auduga ,hakanan akwae wacce ita kanta ynzu haka Bata Isa tace ga shape din jikinta ba balle mijinta don kullum itade boyewa take sex dinma Daman a duhu akeyi to ita tun kafin sex dinma sede ya laluma Amma baya kallon komi wata Kuma wae ita rashin confidence keda jikinki Amma baki yarda dakanki ba halittar Ubangijinki nefa meye abun gyara aciki dazaki tsaya kokonto ,
     Kisani Yar Uwa duk irin shape dinki duk rashin kyaun jikinki kiji kawae confidence ki koyi bayyanawa cikin sigar Jan hankali ga mijinki dahaka ne Zaki goga da matan banza kici galaba akansu bawae kiyi ta cewa kekam baki da kasa baki dasama kina Jin kunyar Kar ace sunyi kankanta ba Babu ruwanki keda bayyana mishi Babu jikin ya macen daza ace be tayr da hankalin namiji saboda haka feel free ki bayyana jikinki kiyi wanka dashi a bath daya kimishi rawar India naked kimishi duk wani sigar dazae kalleki ahakan kada kitsaya cewa wae mijinki beso kozece baki da kunya kome zece matukar de bazae janyo kuyi fada ba kici gaba dayi abu me kyau kikeyi duk rashin wayewarsa kici gaba ahakan kada ki gaji kin yi Riga kafi kenan koda ma akan abokiyar Zama ne sede a aurota don son Rai bawae de tafiki ba balle wata shedaniya saboda haka matan aure Adena wani boye boye akoyi bayar da hadin Kai sosai duk danasan de mazanne se ahankali seka gyara Nan se su Burma can Allah ya shiryamu gabaki daya Ameen
Post a Comment (0)