HAIHUWA


💕 *SHALELE CE*💕
    08080702182 

   *FREE SEMINAR* 

ABUNDA AURE YA KUNSA 
  23. HAIHUWA; tabbas Yana daga cikin silar aure shine don a hayayyafa araya zuri a ,kisani cewar Yana daga cikin amfanin haihuwa shine debe kewa ,bazaki taba Zama cikin rashin abinyi ba ko tunani me tsawo zakiga yaran suna debe Miki kewa kina samun kyakkywan tym arayuwa sabanin ace daga ke se miji Zaki ga yawan zaman ku guri daya duk kun gunduri juna,hakanan akwae Kuma daukar responsibility na tarbiyya daga ranar dakika Zama Uwa tofa baki dasauran bacci ko hutu shiknan kin Zama me saka Ido Akan komi nasu tun suna yara dawainiya dasu dakuma Basu kulawa ,Koda kuwa banaki kadai bane hr da yayansa ,hakanan Kuma amatsayin ki na Uwa kada kiyi la akari da kalmar haihuwa kizama tsohuwa domin bincike yanuna a Nigeria Babu Wanda yakai matan hausawanmu saurin tsofewa adalilin haihuwa yafi faruwa damu zakiga matar aure tabar breast din yazube ita kanta Bata Sha awar kallonsu balle shi mijin ,koma kiga daga haihuwa daya tazama gabjejiya batsari Kuma duk wannan sakacin rashin packaging din jikine shiyasa zakiga mace ta mayar da haihuwa ibada baka Isa kamata gyara ba zataga bakinka shiknshi mijin yanaji Yana gani an rungumi yara an hanashi Jin dadin auren ,don akwae matan dasukam Sam daga haihuwa kuma anfara mance hrkar miji ,kisani shi haihuwa dakike gani bekai hakkin mijinki dayake kanki ba dole ne kifara sauke hakkinsa tukun kije ga na yaranki ,saboda haka mu hayayyafa kamr yanda Manzon Allah SAW yace Mana " mu yi aure mu hayyayyafa don yayi alfahari damu ranar tashin Al kiyama " aure silace ta haihuwa Amma mudinga gyara pls
Post a Comment (0)