DARIYA DOLE


DARIYA DOLE 🤣🤣🤣

Wani mutumin kauye ne, yaje birni, da ya tashi dawowa saiya sayo wa matarsa tsarabar madubi, don bata taba ganin kanta a madubiba. Tana dubawa saita ga fuskarta a ciki, sai ta yifushi tayi yaji. Da mamanta ta tambaye ta dalilin yin yaji saitace "Mijinta yayi mata kishiya a birni, ya kuma kawomata hotonta. Uwar tace mugani? Ta na duba madubin sai (ta gafuskarta a ciki) sai tace 'wannan tsohuwar banzan zai auro miki? Lallai dole kiyi yaji.'🤣🤣 Turama wasu* 

😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Post a Comment (0)