IDAN KAI NE YA ZAKA YI?


Wani saurayi ne yaje hira wajen budurwasa sai ya
sameta tana kuka yarike
hannayenta yajata jikinsa ya rungumeta yana
rarrashinta yace mata meyake faruwa meke
damunki? Batace komai ba taci gaba da kuka.
Yace pls sweetheart ki gaya min me ya sameki?
ta sanyaya murya tace darling inada crona virus....!😳😳😳😄😄😄 inkaine ya xakayi❓
Post a Comment (0)