SAƘO ZUWA GA SHUGABANNI


SAKO ZUWA GA SHUGABANNI
Daga Dr Muhammad Sani Rijiyar Lemo 

Kalli Cikakken Bayanin 👇

https://youtu.be/e9hjpJud8X8

"Dukkan wani shugaba wanda ya tilastawa mutane zaman gida acikin irin yanayi da muke ciki amma kuma bai taimaka musu da wani abu da zasu ci ba har wani ya mutu ko ya jigata ko ya jikkita a dalilin wannan, to su sani cewa Allah zai tambaye su akan wannan. Annabi s.a.w cewa ya bada labarin wata mata da ta tsare wata Kyanwa (Mage) bata ba ta abinci ba, kuma ba ta bare ta je ta nema ba har ta mutu, Annabi s.a.w ya ce: matar zata tafi wuta a dalilin wannan Magen, to ina ga Wanda ya tsare mutum.
Post a Comment (0)