TA YAYA ZA MU YAƘI CORONAVIRUS?

MENENE MAFITA YAZAMU YAKI WANNAN CUTA TA CORONAVIRUS

 Yadda za ayaki cutar coronavirus 

Ya Yan uwa musilmi duk Wanda yasan yayi Imani da Allah kuma ya yadda annabi Muhammad s.a.w ma aikin Allah ne kuma Yana tutiya shi musulmine yadau azimi ranar 1/4/2020 laraba yadire ranar alhamis ranar jumma, a miyi addu, a Allah yakawo mana mafita Dan Allah duk Wanda yasamu wannan sako yaturawa duk group din da yasan yanaciki duk Wanda baituraba baya kishin musulinci

Post a Comment (0)