TAMBAYA TA 031

Assalamu alaikum. 

*Tambaya:*


Idan mutum yabar garinda yake,yaje wani gari karatu,amma ba ya koma din din din bane,yana gama karatunsa zai koma garinsa,sannan kuma idan yayi wutu zai dinga zuwa garinsa,toh malam a wani garin knm zaiyi qasaru?
.

*Amsa:*


Malaman musulunci sun ce idan har mutum inda ya tafi yana da makwanci da abinci a inda yaje wato yana da *Mata'a* to kasru ta fadi a kansa, amman yawancin Salaf fatawarsu shi ne indai mutum ya tafi da niyyar ze dawo ba zama ze yi dindindin ba to qasru zai ta yi tsawon lokaci.
.


*Mal. Ukashatu Abubakar Giwa.*


*🕌Islamic Post WhatsApp.*

Post a Comment (0)