Manzon (SAW) yace:
Mutane ba zasu gushe suna cikin alkhairi ba matuΖar suna gaggauta buda baki.
-Bukhari
An so gaggauta buΙa baki lokacin da aka tabbatar da faΙuwar rana ta hanyar gani ko kuma ya yi galaba a wajen sa cewa rana ta faΙi ta hanyar jin labari daga amintacce Imma da kiran sallah ko wanin sa.
Shaikh Saleh Al-Fauzan R.
#Zaurenfisabilillah
Telegram: https://t.me/Fisabilillaaah
