BURGER 🍔🍔🍔
INGREDIENTS
3 cup flour
Half cup sugar
1 tbspn milk
1tbspn yeast
Half cup butter
1egg
Half tspn salt
Warm water
Lettuce
Tomatoe
Onion
Cucumber
Minced meat
Ketchup
Salad cream
Sesame
Method
Dafarko zaki zuba flour dinki a bowl,sai kiyi adding,sugar,salt, milk,yeast,butter,da kuma egg saiki juya ki dakko warm water dinki ki zuba kadan sai ki fara juyawa har dough din yayi soft, saiki ajiyeshi a hot place to raise,idan ya tashi saiki dakko ki kara kneading dinshi saiki raba shi ki dinga mulmulawa yayi round shape saiki jera a baking try dinki kibar shi ya kara raising saiki fasa kwai ki cire yolk din sai ki shafa white egg din a saman doug din ki barbadamasa sesame ki gasa har yayi golden brown saiki cire.
Sai ki dakko minced meat dinki kisa maggi da kayan kamshi ki dansa breadcrumb saiki juya ki dakko pan kisa mai kadan ki dura minced meat ki danna shi da hannu ya danyi plat saiki gasa,shima ki ajiyeshi a gefe,again ki dakko cucumber,onion,tomato ki wanke su ki yankasu round shape,ki dakko bread dinki ki rabashi biyu ki shafa salad cream da ketchup a kai ki dakko lettuce dinki ki dura cucumber,prepared minced meat,tomatoe,onion, duka saiki dakko daya bread din shima ki dura ki kara warming dinsa a oven then serve it.😋😋🍔🍔
Written by
Ummu ashraf kitchen👩🍳👩🍳👩🍳