*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
///////*****//////******
*ABUBUWAN DA SUKE HAIFAR DA WARIN GABAN MACE;*
* Tafiya ba karamin wando
* Rashin sanya takalmi
* Dadewa akan masai (Toilet)
* Rashin canza karamin wanda a lokaci
* Yawaita cin danyen albasa
* Istimna'i ko masturbation
* Yawan tsarki da ruwan sanyi
* Rashin aske gaba akai akai
MAGANINSA
* Tsarki da ruwan zafi
* Canza karamin wanda akai akai
* Wanke gaba da;
= Gayen magarya
= Farin almiski
= Alum
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.*

