*Day 09*
```Hadisai 30 Kan Ramadan```
An karbo daga Jabir É—an Abdullah (Allah Ya Æ™ara masa yarda) yace: Manzon Allah ï·º ya kasance a cikin wata Tafiya, sai yaga taron wasu Jama’a masu yawa sun yiwa wani Mutum Inuwa sun zagaye shi, sai Manzon Allah ï·º yace dasu:
```“me yake faruwa ne?”```
Sai sukace: mai Azumi ne, sai Manzon Allah ï·º yace:
```“Ba shi daga cikin biyayyar Allah yin Azumi a halin Tafiya”.```
*Bukhaariy da Muslim ne suka riwaito shi*
Azumi lokacin Tafiya ga wanda yake da Nishadi da rashin shan wahala da karfin jiki babu laifi, amma idan zaka sha wahala da galabaita a lokacin tafiya, to ajiye Azumin zuwa wani lokacin na daban shine Sunnar Manzon Allah ï·º.
*Domin Cigaba da Samun Wa'innan Hadisan*
https://twitter.com/AnnasihaTv?s=09