*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Hanyar Da Mace Zatabi Don Daidaita Hailanta_*
Wasu mata suna samu rikicewar haila, wata ya kara mata wata kuma ya zo ya dauke, ko kuma yayi tazuba ba misali to kina iya amfani da wannan maganin don daidaita shi.
Zaki nemi wadannan abubuwan kamar haka;
* Garin Ararrabi
* Garin Qistul Hindi
* Garin Hulba
* Zuma
*Bayani;* sai hada garin dukka a cikin zuma ki juya har sai ya hade sai ki dunga sha safe da yamma har zuwa lokacin da ki ga abun ya tsaya da yardan Allah.
Wabillabi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.*