TAMBAYA TA 110

*Tambaya:*


Assalamu Alaikum malan dan Allah meye hukun cen auren da mejin matar yake zair ginta da abukinsa kuma yafir ta agabanta har yana ikirarin cewa zesake ta intagama idda saitaje ta aure abukin nasa malan shinda Allah yasakawa malan da gidan Aijanna Ameen
.

*Amsa:*


Waalaikum mussalam.

Wato zargi idan ya shiga cikin zamantakewar aure, to gaskiga ana samun gaggarumar matsala shiyasa ake so a kai hankali nesa, kar ki yi abin da zargi zai shiga, in ko ya furta to abin fa ya zama qazafi, in a tsakaninsu ne kawai to su nemi hanyar sulhu, amma in anje gaban shari'a to kodai shaida ko li'aani kamar yadda suratun Nurr ta fada 6-9
*"Wadan da suke jifan matayensu da zina kuma basu da shaidu se kawunansu to shaidarsu itace rantsuwar shaida da Allah lalle cewa shi gaskiga ya faďa, cikon ta biyar la'anar Allah a kan shi in ya kasance cikin makaryata.............”*

To gaskiya zargi har in ya yi karfi to lalle wallahi in har an je gaban kotu, to zai zama LI'ANI kuma in an yi shi to yayansu za su kasance a wani yanayi.


والله اعلام.

*Barr. Ukashatu Abubakar Giwa.*


*🕌Islamic Post WhatsApp.*

Post a Comment (0)