🍔🍝NUSAIBAT KITCHEN🍝🍔
👱🏻♀
👚🍽🦈FISH CAKE🦈🐼👖
💦Ingredients💦
🦈🦈Kifi
🦈🦈Kwai
🦈🦈Butter
🦈🦈Attaruhu
🦈🦈Doya
🦈🦈Garin bread
🦈🦈Maggi da gishiri
💦Method💦
Za ki dafa doyarki tare da attaruhu ki zuba albasa, butter,gishiri da maggi kifi🦈ki cakuda sai ki duddunkula da fadi sai ki zuba a cikin kwai ki barbada garin bread dinki sai ki soya amai aci aji.😋
🍽🦈🦈🦈🦈🍽🦈🦈🦈🦈🍽🦈🦈🦈🦈🍽🦈🦈🦈🦈🍽🦈🦈🦈🦈🍽🦈🦈🦈🦈
👱🏻♀
👗👩🏼💻typing..............
👖
👩🏼💻Admin👩🏼💻
🍽NUSAIBAT UMAR A'U🍽
😜
👉🏻MAINTENANCE............✍🏻
