•═════❀💠❀═════•
RAMADAN
•═════❀💠❀═════•
Yaushe ne Azumi yake wajaba a kan mace?? Shin haila ne kadai alamar balaga ga diya mace??
Amsa: Mace ta na kasancewa mukallafa (Wacce hukuncin Sharia ya ratayu a kanta) da sharrudai: (1) Musulumci, (2) Hankali, (3) Balaga: Wannan kuma yana samuwa ne da yin haila, ko yin mafarki, ko tsirowar gashi a gabanta, ko cika shekaru goma sha biyar...
Idan mace ta cike wadannan sharudan to azumi ya wajaba a kanta.
اللجنة الدائمة(10/147).
#Azumi #Ramadan #Mata
#Zaurandalibanilimi
https://t.me/Zaurandalibanilimi
•═════❀💠❀═════•
