TAMBAYA TA 97


*Tambaya:*


Assalamu alaikum malam duk dakana mkrnt inaso ataimakaman da adadin kalmomin Fisabilillah acikin alkur an mlm Allah yabada nasara amin
.

*Amsa:*


Kamar *fee sabilil Lah* an samu guda *43,* na farko *Bakara 154....* na karshe *muzammil 20*



*Barr. Ukashatu Abubakar Giwa.*



*🕌Islamic Post WhatsApp.*
Post a Comment (0)