🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦
*MANYAN MATA*
🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦
Abubuwan dake k'ara dank'on soyayya ga mai gidanki.
*-Tsafta*
*-Biyayyah*
*-Hak'uri*
*-Iya girki*
*-Soyayya*
Wallahi,wallahi na rantse da mahallici na d'aya idan har kika iya wannan abun dana lissafo wlh mijinki ko yak'i Allah saiya yaba miki akan wannan, walau agaban idonki KO kuma abaya.
Sau tari mata sukan mantawa DA *tsafta* wanda shine jigo na zaman aure, *biyayyah* sau tari mata na ganin yin biyayya ga miji na janyo raini dan haka bazan d'aga masa k'afa ba toh wlh wannan jahilci ne bakisam menene aure ba kuma k'aramci ilimin addini ya miki yauwa, *soyayyah* wasu matan sukank'i nunawa mazajen su soyayya bayan kuma ba abunda na miji yafi so sama da soyayya da *kulawah* kada ki kasamce maiyin shariya ga mijinki KO halin KO inkula toh wlh kuskurene ki kula da mijinki fiye da kanki, *iyah girki* na daga cikin abunda ke zaunar da soyayya a zuciyar mijinki KO baya sonki amma inkin iya girki toh zai soki kodan wannan, Mata DA yawa basu iya girki ba wanda hakan babban matsala ne kuma k'alu balene gareku kuma hakamah ga zaman auren ku dan haka akula Mata.
Daga alk'alamin📚🖊
Bushirat Saleh Abubakar
( *Teemash*)
07063633466
Mai Neman shawari KO k'arin bayani toh ya nemeni ta PC
