MUTUNCI ABIN SHA'AWA



*DAGA TASKAR MAL ABDULLAHI A ASSALAFEEY (ABU KHADIJAH)*


*MUTUNCI ABIN SHA'AWA* 

👉 Duk macen da kaga tana saka hutunanta a d.p ko status a social media's to akwai dayan abubuwan nan.

1- Kodai tana neman miji/saurayi

2- Kodai ba ta san mutuncin kanta ba.

3- Kodai tana so ace tana da kyau. Ko tayi kyau, ko ace mata "wow you look good" ko "you are cute" da sauransu.

4- Kodai don ace tana da farin jini, har ma ace tana da followers 10,000 ko fiye da haka.

5- ko kuma dai haka taga babarta tana saka kayan iskanci.

6- Ko kuma haka ta taso taga iyayenta suna yi.

7- ko kuma dama bata san daraja da mutuncin ta ba! 

8- kai ko kuma dama ita ba musulunci ne a gabanta ba!

9- Ko kuma tana koyi da 'yan huta wato mawaka, da yan film.

👉 Yan uwana/ iyayena mata, wallahi darajarku da mutuncin ku sun huce yadda kuke tunani! Ku boyeku akeyi yadda ake boye kudi. 

*Amma wallahi ba'a sayan mutunci ta hanyar nuna tsiraici.* 

Amma wallahi duk wacce kaga tana bayyana kanta, to, bata san mutuncin ta ba, wasu ma don rashin mutunci har hutonsu suke turo maka cikin shiga ta fitsara da tsiraici. Wai sai anyi magana sai suce miji suke nema! To waye zai aure ki bayan ya gama ganin tsiraicin da shi yake nema a jikin 'ya mace??

Wallahi duk wanda yace kinyi kyau, ko 'you look cute/sexy' wallahi babu yarda za'ayi ya aure ki! 

*Ku ji tsoron Allah ku tsare mutuncin kanku, sai Allah ya duba ku ya kaho muku mazaje nagari, masu tsoronsa.*

*Ki roqi Allah ya baki mai tsoronsa, domin duk wanda yake tsoron Allah, to, wallahi ba zai cutar dake ba!*

*idan kikayi shiga ta mutunci ki ka saka hijab, har da likab, to a wannan lokacin ne Allah zai kaho miki mazaje na kirkir, amma nuna tsiraici ba shi ne yake kaho maza masu aure ba, sai dai ya kaho masu fasadi dake*

Babu ta yadda zaayi wanda yayi zina dake ya aure ki mtuqar yasan ciwon kansa.

*Kuma wallahi ku jira hutar Allah, don kuwa duk wadanda suka mutu akan haka wallahi sai kun shiga.* kuma ni da ku munyi imani cewa duk Abin da Annabi ya fada dole ne ya tabbata, to Annabi yace baza kuji kanshin Aljannah ba, kuma yace mafi yawan ku kuna huta.

*👉 KU JI TSORON ALLAH A KARO NA BIYU!!!*

*Na fita haqqinku, ya ALLAH ka zama shaida ☝.*

👉 Ya kai dan uwa mai daraja, na sani a matsayinka na uba zaka sowa 'ya'yanka uwa ta gari, to ka nemi mai tsoron Allah, kuma kaima kayi kokarin zama mutumin kirkir.

👉 Wani mai hikimah yana cewa: *"Kyau wanda yafi ko wane kyau shine KYAKKYAWAR DABI'A*

Dan uwanku:- *Abu khadija Assalafeey*
Post a Comment (0)