FASSARAR WAƘAR AAJ PHIR JEENE KIT

FASSARAR WAƘAR AAJ PHIR JEENE KI TAMANNA 

Waƙa: Aaj Phir Jeene Ki Tamanna

Fim: Guide

Harshe: Hausa

 Shekara: 1965 

Sauti: Sachin Dev Burman

Rubutawa: Shailendra

Kamfani: The Gramophone Company of India (Private) Limited

Rerawa: Lata Mangeshkar

Fassarawa: Jamilu Abdurrahman


• Kaanton Se Kheench Ke Yeh Aanchal

Bayan na cire kayana daga ƙayoyi. 

• Tod Ke Badhan Baadhe Paayal

Kuma na ɓalla awarwaron alƙawura. 

• Ho… Koi Na Roko Dil Ki Udaan Ko

Don Allah kada wani ya hana zuciya tashi sama.

• Dil Wo Chala Aaa… Aaa Aaa…

Wannan zuciyar za ta ci gaba da tashi sama.

• Aaj Phir Jeene Ki Tamanna Hai

A yau, ina so na kuma rayuwa.

• Aaj Phir Marne Ka Irada Hai

A yau, ina da niyyar in kuma mutuwa. 

• Aaj Phir Jeene Ki Tamanna Hai

A yau, ina so na kuma rayuwa.

• Aaj Phir Marne Ka Irada Hai

A yau, ina da niyyar in kuma mutuwa. 

• Apne Hi Bas Mein Nahi Main

Ba ni da iko da kaina. 

• Dil Hai Kahin To Hoon Kahin Main

Ina wani waje ne Yayinda ita ma zuciyata ke wani waje can. 

• Ho… Apne Hi Bas Mein Nahi Main

Ba ni da iko da kaina. 

• Dil Hai Kahin To Hoon Kahin Main

Ina wani waje ne Yayinda ita ma zuciyata ke wani waje can.

• Ho… Jaane Kya Paake Meri Zindagi Ne

Ban san wace ribace rayuwata ta ci ba a zahiri. 

• Has Kar Kaha Ha Ha Aaa… Aaa Aaa…

Kuma (don haka) na faɗa bayan na yi dariya.

• Aaj Phir Jeene Ki Tamanna Hai

A yau, ina so na kuma rayuwa.

• Aaj Phir Marne Ka Irada Hai

A yau, ina da niyyar in kuma mutuwa. 

• Aaj Phir Jeene Ki Tamanna Hai

A yau, ina so na kuma rayuwa.

• Aaj Phir Marne Ka Irada Hai

A yau, ina da niyyar in kuma mutuwa. 

• Main Hoon Hoobaar Ya Toofaan Hoon

A cikin maye na ke ne ko ni guguwa ce? 

• Koi Bataaye Main Kahaan Hoon

Don Allah ku faɗa min a ina nake ne?

• Ho… Main Hoon Hoobaar Ya Toofaan Hoon

A cikin maye na ke ne ko ni guguwa ce? 

• Koi Bataaye Main Kahaan Hoon

Don Allah ku faɗa min a ina nake ne?

• Ho…Darr Hai Safar Mein Kahin Kho Na Jaoon Main

Ina tsoron kar ace fa in zo in ɓace a wannan tafiyar. 

• Rasta Naya Aaa… Aaa Aaa…

Saboda waɗannan layukan sabbi ne. 

• Aaj Phir Jeene Ki Tamanna Hai

A yau, ina so na kuma rayuwa.

• Aaj Phir Marne Ka Irada Hai

A yau, ina da niyyar in kuma mutuwa. 

• Aaj Phir Jeene Ki Tamanna Hai

A yau, ina so na kuma rayuwa.

• Aaj Phir Marne Ka Irada Hai

A yau, ina da niyyar in kuma mutuwa. 

• Kal Ke Andheron Se Nikal Ke

Bayan na fito daga duhun daren jiya. 

• Dekha Hai Aankhein Malte Malte

Na ga hakan yayin da na ke mutsitstsika idanuna. 

• Ho... Kal Ke Andheron Se Nikal Ke

Bayan na fito daga duhun daren jiya. 

• Dekha Hai Aankhein Malte Malte

Na ga hakan yayin da na ke mutsitstsika idanuna. 

• Ho... Phool Hi Phool Zindagi Bahaar Hai

Fulawoyi ne kawai, rayuwa kamar lokacin damuna ce. 

• Aaj Phir Jeene Ki Tamanna Hai

A yau, ina so na kuma rayuwa.

• Aaj Phir Marne Ka Irada Hai

A yau, ina da niyyar in kuma mutuwa. 

• Aaj Phir Jeene Ki Tamanna Hai

A yau, ina so na kuma rayuwa.

• Aaj Phir Marne Ka Irada Hai

A yau, ina da niyyar in kuma mutuwa.


©️✍🏻
 Jamilu Abdurrahman 
   (Mr. Writer) 
    +2348185819176
Haimanraees@gmail.com 

Post a Comment (0)