FASSARAR WAƘAR HUMDARD



FASSARAR WAƘAR HUMDARD 


Waƙa: Humdard 

Fim: Ek Villain

Harshe: Hausa 

Shekara: 2014

Sauti: Mithoon

Rubutawa: Mithoon

Kamfani: T-Series 

Rerawa: Arijit Singh

Fassarawa: Jamilu Abdurrahman 
 

• Pal, Do Pal, Ki Kyun, Hai Zindagi

Me ya sa rayuwa tsayin ta bai wuce na 'yan lokuta ba? 

• Iss, Pyaar Ko Hai, Sadiyaan, Kaafi Nahi

Wa irin wannan soyayyar, ai ko tsawon zamunna ma ba zai wadatar ba. 

• Toh Khuda, Se Maang Loon, Mohlat, Main Ek Nayi

Bari na roƙi ubangiji ƙarin lokaci. 

• Rehna, Hai Bas Yahaan

Saboda ina so na rayu a nan. 

• Ab Door Tujhse Jaana Nahi

Ba na so in yi nesa da ke. 

• Jo Tu Mera Humdard Hai (x2)

Domin ke abokiyar kuka ta ce.

• Suhaana Har Dard Hai

Kowane raɗaɗi mai gamsarwa ne. 

• Jo Tu Mera Humdard Hai 

Domin ke abokiyar kuka ta ce.

• Teri Muskurahatein Hain Taaqat Meri

Murmushinki shi ne ƙarfina. 

• Mujhko Inhi Se Ummeed Mili

Na samu buri/fata ne kawai saboda su. 

• Chaahe Kare Koi Sitam Ye Jahaan

Ko da duniya za ta zama muguwa a gare ni. 

• Inmein Hi Hai Sadaa Hifaazat Meri

Cimma gaci na yana cikin su (murmushinki) 

• Zindagani Badi Khoobsurat Hui

Rayuwa ta yi kyau sosai. 

• Jannat Ab Aur Kya Hogi Kahin

A ina aljanna za ta iya kasancewa? 

• Jo Tu Mera Humdard Hai (x2)

Domin ke abokiyar kuka ta ce.

• Suhaana Har Dard Hai

Kowane raɗaɗi mai gamsarwa ne. 

• Jo Tu Mera Humdard Hai 

Domin ke abokiyar kuka ta ce.

Wooo... Woo… Ooo…

• Teri Dhadkano Se Hai Zindagi Meri

Rayuwata na gudana ne bisa bugun zuciyarki. 

• Khwahishein Teri Ab Duaaein Meri

Ina addu'a ne kawai saboda abubuwan da kike muradi. 

• Kitna Anokha Bandhan Hai Yeh

Wannan wace irin shaƙuwa ce? 

• Teri Meri Jaan Jo Ek Hui

Ruhunanmu sun haɗe sun zama ɗaya. 

• Lautunga Yahaan Tere Paas Main Haan

Zan dawo zuwa gare ki. 

• Waada Hai Mera Mar Bhi Jaaun Kahin

Wannan shi ne alƙawarina ko da ban raye. 

• Jo Tu Mera Humdard Hai (x2)

Domin ke abokiyar kuka ta ce.

• Suhaana Har Dard Hai

Kowane raɗaɗi mai gamsarwa ne. 

• Jo Tu Mera Humdard Hai 

Domin ke abokiyar kuka ta ce.

• Jo Tu Mera Humdard Hai (x4)

Domin ke abokiyar kuka ta ce.

©️✍🏻
 Jamilu Abdurrahman 
   (Mr. Writer) 
    +2348185819176
Haimanraees@gmail.com 


Post a Comment (0)