FASSARAR WAƘAR KHEL KHEL MEIN
Waƙa: Khel Khel Mein
Fim: Wazir
Harshe: Hausa
Shekara: 2016
Sauti: Advaita
Rubutawa: Abhijeet Deshpande
Kamfani: T-Series
Rerawa: Amitabh Bachchan
Fassarawa: Jamilu Abdurrahman
• Khel Khel Mein
Wannan wasan.
• Khel Khel Ke
A yayin buga shi (ne)
• Khel Khel Ye Aa Jaayega
A ke koyon wasan.
• Dha Gi Na Kat Ti Ti Kha Ta Tirkit…
(wannan wani salon waƙa ne na mutanen Indiya wanda ba shi takamaiman ma'ana)
• Khel Khel Mein
Wannan wasan.
• Khel Khel Ke
A yayin buga shi (ne)
• Khel Khel Ye Aa Jaayega
A ke koyon wasan.
• Khel Khel Mein
Wannan wasan.
• Khel Khel Ke
A yayin buga shi (ne)
• Khel Khel Ye Aa Jaayega
A ke koyon wasan.
• Haar Jeet Se
Dangane da nasara ko faɗuwa.
• Haar Jeet Ke
Bayan samun nasara ko faɗuwa.
• Jeet Haarna Sikhayega
(mutum) zai koyi yadda zai ci nasara ko ya faɗi.
• Haal Chaal Ka
Matakin da ake yanzu.
• Behaal Haal Hai
Ba mai taimakawa bane.
• Chaal Chaal Nahi Ek Sawaal Hai
Ba motsi bane kawai, amma tambaya ce.
• Ek Sawaal Ke Sau Jawaab Hain
Tambaya ta na da amsoshi ɗari.
• Sau Sawaalon Ka Ek Hisaab Hai
Kuma matsayin tambayoyi ɗari shima haka yake.
• Khel Khel Mein
Wannan wasan.
• Khel Khel Ke
A yayin buga shi (ne)
• Khel Khel Ye Aa Jaayega
A ke koyon wasan.
• Chaal Ka Na Koi Chaal Chalan Hai
Babu wani hali da ke motsi.
• Dogalapan Ek Hi Niyam Hai
Doka ɗaya ce kawai, shi ne ka yi wasa da ɓangarorin biyu.
• Anek Ek Pe Ek Hai Bhaari
Mutum ɗaya yarinjayi dukkan saura.
• Ek Anek Mein Kaisi Yaari
Babu abota a tsakanin halittu biyu mabanbanta.
• Ek Ek Ka Ek Ek Hota Hai
Akwai ɗaya ga kowanne.
• Do Ek Se Ek Do Milta Hai (x2)
Ɗaya ka iya samun ɗaya da biyu daga biyu da ɗaya.
• Akl Nahi Isse Jee Se Khelo
Kada ka yi wannan wasan da ƙwaƙwalwa, yi wasan da zuciyar ka.
• Jeevan Bhi Jeena Aa Jaayega
(mutum) ka iya koyon yadda zai tafi da rayuwa (ta hanyar buga wasannan)
• Khel Khel Mein
Wannan wasan.
• Khel Khel Ke
A yayin buga shi (ne)
• Khel Khel Ye Aa Jaayega
A ke koyon wasan.
ƘARIN HASKE: A cikin wannan waƙa, Amitabh Bachchan yana yi wa jarumi Farhan Akhtar izina ne zuwa ga wanda ya ke nema ta hanyar amfani da misali da wasan dara (Chess) don haka za ku ji yana zance ne irin na falsafa wanda ba kowa ne ke iya fahimtarsa ba ta farat ɗaya. Shi kan shi fim ɗin an yi shi ne kusan akan wannan wasa na dara. Nagode.
©️✍🏻
Jamilu Abdurrahman
+2348185819176