FASSARAR WAƘAR SATAKLI


FASSARAR WAƘAR SATAKLI 


Waƙa: Satakli

Fim: Happy New Year 

Harshe: Hausa 

Shekara: 2014 

Sauti: Vishal-Shekhar

Rubutawa: Irshad Kamil

Kamfani: T-Series

Rerawa: Sukhwinder Singh

Fassarawa: Jamilu Abdurrahman 

MATASHIYA: ubangiji Krishna da Radha masoya ne na gaske a tarihin indiyawa, kuma su na daga cikin ababen bautawa a ƙasar.

• Radhe Radhe Bolo Jai Kanhaiya Lal Ki (x4)

Jinjina ga Radha da ubangiji Krishna!

• Ek Baari Milni Thi Mili Ek Baari

Sau ɗaya dama ya kamata ace na samu, kuma na samun. 

• Zindagi Hai Jaise Koi Ladki Kanwaari

Rayuwa kamar budurwa ta ke. 

• Pati Hi Na Yaaron Badi Line Maari

Na kasa yaudararta duk kuwa da na ƙoƙarta matuƙa. 

• Ab Lag Raha Hai Ye Ladki Atakli

Ga shi yanzu da alama budurwar (rayuwar) ta maƙale. 

• Satakli Re Satakli Ho Thodi Satakli

Yanzu kam na ɗan yi hauka. 

• Badle Jo Kismet Ke Ye Taare

Kamar yadda taurarin ƙaddara su ka canja.

• Satakli Re Satakli, Sakal Akal Satakli

Yanzu kam na ɗan yi hauka, fuska ta da ƙwaƙwalwa ta sun yi hauka. 

• Waah Waah Ji, Waah Waah Ji, Waah Waah Re

Da kyau, Abin Ya yi! 
 
• Satakli Re Satakli Ho Thodi Satakli

Yanzu kam na ɗan yi hauka. 

• Badle Jo Kismet Ke Ye Taare

Kamar yadda taurarin ƙaddara su ka canja.

• Satakli Re Satakli, Sakal Akal Satakli

Yanzu kam na ɗan yi hauka, fuska ta da ƙwaƙwalwa ta sun yi hauka. 

• Waah Waah Ji, Waah Waah Ji, Waah Waah Re

Da kyau, Abin Ya yi! 
 
• Radhe Radhe Bolo Jai Kanhaiya Lal Ki (x4)

Jinjina ga Radha da ubangiji Krishna!

• Hai Seedhi Saadi

Rayuwa sauƙi gareta kamar budurwa. 

• Ho Jaane Dilon Ka Yeh Sauda Parakhna

Ku san yadda za ku kula da zuciya. 

• Arre Ye… Hui Apni

Yanzu kam tawa ce. 

• Arre Jaise Jee Mein Aaye Jeele Tarasna Na Na Na…

Rayu ta duk yadda kuke so, kada ku kasance da ƙishirwar komai. 

• Pehle Thi Khwaab Si, Urdu Kitab Si

A da kamar mafarki ne, kamar littafin Urdu. 

• Mushqil Jawaab Si, Mehngi Sharaab Si

Rayuwa tambaya ce mai wahala, kamar giya mai tsada. 

• Ek Ghoont Mein Hi Yeh Saari Gatak Li…

Amma, kurɓa ɗaya na yi na shanye ta. 

• Ho… Satak Satak Satak Satak...

Hauka, hauka, hauka, hauka. 

• Satakli Re Satakli Ho Thodi Satakli

Yanzu kam na ɗan yi hauka. 

• Badle Jo Kismet Ke Ye Taare

Kamar yadda taurarin ƙaddara su ka canja.

• Satakli Re Satakli, Sakal Akal Satakli

Yanzu kam na ɗan yi hauka, fuska ta da ƙwaƙwalwata sun yi hauka. 

• Waah Waah Ji, Waah Waah Ji, Waah Waah Re

Da kyau, Abin Ya yi! 

• Satakli Re Satakli Ho Thodi Satakli

Yanzu kam na ɗan yi hauka. 

• Badle Jo Kismet Ke Ye Taare

Kamar yadda taurarin ƙaddara su ka canja.

• Satakli Re Satakli, Sakal Akal Satakli

Yanzu kam na ɗan yi hauka, fuska ta da ƙwaƙwalwata sun yi hauka. 

• Waah Waah Ji, Waah Waah Ji, Waah Waah Re

Da kyau, Abin Ya yi! 

• Aadhi Aadhi Mitti Hai, Baaki Hai Karaari

Rabi dai zaƙi gare shi, sauran kuma a kimtse. 

• Zindagi Hai Jaise Koi Ladki Kanwaari

Rayuwa kamar budurwa ta ke. 

• Pati Hi Na Yaaron Badi Line Maari

Na kasa yaudarar ta duk kuwa da na ƙoƙarta matuƙa. 

• Ab Lag Raha Hai Ye Ladki Atakli

Ga shi yanzu da alama budurwar (rayuwar) ta maƙale. 

• Satakli Re Satakli Ho Thodi Satakli

Yanzu kam na ɗan yi hauka. 

• Badle Jo Kismet Ke Ye Taare

Kamar yadda taurarin ƙaddara su ka canja.

• Satakli Re Satakli, Sakal Akal Satakli

Yanzu kam na ɗan yi hauka, fuska ta da ƙwaƙwalwa ta sun yi hauka. 

• Waah Waah Ji, Waah Waah Ji, Waah Waah Re

Da kyau, Abin Ya yi! 

• Satakli Re Satakli Ho Thodi Satakli

Yanzu kam na ɗan yi hauka. 

• Badle Jo Kismet Ke Ye Taare

Kamar yadda taurarin ƙaddara su ka canja.

• Satakli Re Satakli, Sakal Akal Satakli

Yanzu kam na ɗan yi hauka, fuska ta da ƙwaƙwalwa ta sun yi hauka. 

• Waah Waah Ji, Waah Waah Ji, Waah Waah Re

Da kyau, Abin Ya yi! 

• Radhe Radhe Bolo Jai Kanhaiya Lal Ki (x4)

Jinjina ga Radha da ubangiji Krishna!


ƘARIN HASKE: Kamar yadda mu ka gani, wannan waƙa ce wacce ta ke cike da saɓo, shegantaka da kuma soki-burutsu, don haka yana da kyau mu dinga kiyaye abubuwan da mu ke maimaitawa na ire-iren abubuwan da ba mu san ma'anarsu ba. Allah ya sa mu dace, Aameen. Nagode 

©️✍🏻
 Jamilu Abdurrahman 
   (Mr. Writer) 
    +2348185819176
Haimanraees@gmail.com 

Post a Comment (0)