Waƙa: Sooraj Dooba Hain Yaaron
Fim: Roy
Harshe: Hausa
Shekara: 2015
Sauti: Amaal Malik
Rubutawa: Kumaar
Kamfani: T-Series
Rerawa: Arijit Singh & Aditi Singh Sharma & Amaal Malik
Fassarawa: Jamilu Abdurrahman
• Matlabi… Ho Ja Zara Matlabi…
Son kai... Zamo mai son kai.
• Duniya Ki Sunta Hai Kyun…
Me ya sa za ki saurari duniya?
• Khud Ki Bhi Sun Le Kabhi…
Wasu lokutan ki saurari kanka ki mana.
• Matlabi… Ho Ja Zara Matlabi…
Son kai... Zamo mai son kai.
• Duniya Ki Sunta Hai Kyun…
Me ya sa za ki saurari duniya?
• Khud Ki Bhi Sun Le Kabhi…
Wasu lokutan ki saurari kanka ki mana.
• Kuch Baat Galat Hi Ho Jaaye
Babu wata matsala don kin faɗi wani abu mara kyau.
• Kuch Der Ye Dil Bhi Kho Jaaye
Bar wannan zuciyar ta ɗan ɓace na wani lokaci.
• Befikar Dhadkanein, Iss Tarah Se Chale
Bari bugun zuciyar da bai da damuwa ya tafi a haka.
• Shor Goonje Yahaan Se Wahaan…
Har sai an jiyo sautinsa daga waccan kusurwa zuwa wannan.
• Sooraj Dooba Hai Yaaron
Abokai, rana fa ta faɗi.
• Do Ghoont Nashe Ke Maaro
A ɗan kurɓa giya ko sau biyu ne.
• Raste Bhula Do Saare Ghar Baar Ke
Manta da hanyar da ta nufi gidan ku.
• Sooraj Dooba Hai Yaaron
Abokai, rana fa ta faɗi.
• Do Ghoont Nashe Ke Maaro
A ɗan kurɓa giya ko sau biyu ne.
• Gham Tum Bhula Do Saare Sansaar Ke
Manta kawai da raɗaɗi da zafin duniya.
• Ask Me For Anything
Tambayi ko menene
• I Can Give You Everything
Zan iya ba ki komai.
• Raste Bhula Do Saare Ghar Baar Ke
Manta da hanyar da ta nufi gidan ku.
• Ask Me For Anything
Tambayi ko menene
• I Can Give You Everything
Zan iya ba ki komai.
• Gham Tum Bhula Do Saare Sansaar Ke
Manta kawai da raɗaɗi da zafin duniya.
O... Ooo… Oo…
• Ata Pata Rahe Na Kisi Ka Humein…
Manta da ina sauran su ke.
• Yahi Kahe Ye Pal Zindagi Ka Humein…
Abin da wannan lokacin rayuwar ke faɗa mana kenan.
• Ata Pata Rahe Na Kisi Ka Humein…
Manta da ina sauran su ke.
• Yahi Kahe Ye Pal Zindagi Ka Humein…
Abin da wannan lokacin rayuwar ke faɗa mana kenan.
• Ki Khudgarz Si Khwahish Liye
Samun jin daɗin son kai.
• Be Saans Bhi Hum Tum Jiye
Mu rayu kawai ko babu numfashi.
• Hai Gulaabi Gulaabi Samaa...
Sararin samaniya ta sauya launi.
• Sooraj Dooba Hai Yaaron
Abokai, rana fa ta faɗi.
• Do Ghoont Nashe Ke Maaro
A ɗan kurɓa giya ko sau biyu ne.
• Raste Bhula Do Saare Ghar Baar Ke
Manta da hanyar da ta nufi gidan ku.
• Sooraj Dooba Hai Yaaron
Abokai, rana fa ta faɗi.
• Do Ghoont Nashe Ke Maaro
A ɗan kurɓa giya ko sau biyu ne.
• Gham Tum Bhula Do Saare Sansaar Ke
Manta kawai da raɗaɗi da zafin duniya.
• Matlabi… Ho Ja Zara Matlabi…
Son kai... Zamo mai son kai.
• Duniya Ki Sunta Hai Kyun…
Me ya sa za ki saurari duniya?
• Khud Ki Bhi Sun Le Kabhi…
Wasu lokutan ki saurari kanka ki mana.
• Chale Nahi Ude Aasmaan Pe Abhi, Abhi, Abhi, Abhi…
Ka da mu yi tafiya, amma bari mu shallake sammai.
• Pata Na Ho Hai Jaana Kahaan Pe Abhi…
Ba sai mun san ma ina ne bigiren mu ba.
• Chale Nahi Ude Aasmaan Pe Abhi, Abhi, Abhi, Abhi…
Ka da mu yi tafiya, amma bari mu shallake sammai.
• Pata Na Ho Hai Jaana Kahaan Pe Abhi…
Ba sai mun san ma ina ne bigiren mu ba.
• Ki Be Manzilein Ho Sab Raaste
Mu zaɓi hanyoyin kawai ba tare da mun san inda suka nufa ba.
• Duniya Se Ho Zara Faasle
Mu ɗan ba da tazara tsakanin mu da duniya.
• Kuch Khud Se Bhi Ho Dooriyaan
Da kuma tazara tsakanin mu da kawunan mu.
• Sooraj Dooba Hai Yaaron
Abokai, rana fa ta faɗi.
• Do Ghoont Nashe Ke Maaro
A ɗan kurɓa giya ko sau biyu ne.
• Raste Bhula Do Saare Ghar Baar Ke
Manta da hanyar da ta nufi gidan ku.
• Sooraj Dooba Hai Yaaron
Abokai, rana fa ta faɗi.
• Do Ghoont Nashe Ke Maaro
A ɗan kurɓa giya ko sau biyu ne.
• Gham Tum Bhula Do Saare Sansaar Ke
Manta kawai da raɗaɗi da zafin duniya.
• Ask Me For Anything
Tambayi ko menene
• I Can Give You Everything
Zan iya ba ki komai.
O... Ooo… Oo…
• Ask Me For Anything
Tambayi ko menene
• I Can Give You Everything
Zan iya ba ki komai.
O... Ooo… Oo…
ƘARIN HASKE: Wannan waƙa ce ta casu, kuma ta na kira ne zuwa ga shaiɗanci, shaye-shaye da kuma fitsaranci haɗi da rungumar duniya kawai ta hanyar mutum ya je ya yi ta tsula tsiyarsa kawai abin shi. Fatan za a kiyaye. Nagode
•----------•✬(✪)✬•----------•
Jamilu Abdurrahman
•----------•✬(✪)✬•----------•
+2348185819176