HAƊIN ƊANYEN NONO

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Hadin Danyen Nono Don Karin Ni'ima_*

Yar uwa wannan hadin yana da matukar amfani a jikinki don samar da ni'ima da kuma gyara jiki yasa jiki yayi haske da sheki, ni'ima kuma idan kika lazimci shan wannan hadin zaki ji dadinsa.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Danyen nono
* Zuma
*Bayani;* zaki samu danyen nono wato wanda beyi bacciba sai ki samu kamar karamin kofi sai ki zuba zuma a ciki ki gauraya ki sai ki dunga sha, zaki ga yadda ni'ima zata dunga fita a jikinki.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

Post a Comment (0)