HARAMCIN LUWAƊI

* *_DAGA_* *_TASKAR_** *_MANZON_ _ALLAH_* ( *ﷺ*):
14-11-1441/ 06-07-2020

 *Maudu'i* :* Haramcin Luwadi*1 cikin 1

°
_ *Manzon*Allaah** ( *ﷺ* *) Yace:" Duk Wanda kuka same shi yana aika ta aikin mutanan Annabi Lud( luwadi), to Ku kashe Wanda yake yin da Wanda ake yin dashi" **._
°
°
(Anan ba'a duba ya taba aure ko bai taba ba. Kuma hukumace zata zartar da kisan ba mutanan gari ba)

```[Saheehu Ibn majah;2075 .Tirmizi;1481.]```
~~
••• *_رب زدنا علما_* 🤲🏻🤲🏻🤲🏻
Post a Comment (0)