KAWAR DA ƘAIƘAYIN GABA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Hanyar Da Mace Za Tabi Don Ta Kawar Da KaiKayin Gaba_*

Kaikayin gaba shima yana cikin wasu matsaloli da mata kan yawan damuwa da su, wanda idan mace mata dauki mataki ba yana iya kaita ga dadewan gaban, domin duk lokacin da zata dunga susan za taji tana susan kuma tana jin dadin susan wanda idan ta dade tana susan zai haifar mata da qurage daga nan sai wajen ya dade.

Kuma dadewan gaban mace yana haifar da kiyaya ga ma'aurata domin in suna saduwa zataji kamar namijin yana cutar da ita, shi kuma in ba gamsuwa yayi ba, ba zai daina ba wanda duk lokacin da ya dunkare ta za taji wani kunci.

Don kawar da wannan matsala na kaikayin gaba sai ta nemi wadannan abubuwan kamar haka;

* Garin Hulba
* Gishiri

*Bayani;* zata dafa har sai ya tafasa sannan idan ya
dan huce a xauna a ciki, at least 30 minute, sannan
a debi wanda aka dafa a sa tsamiya a cikin ruwan a dunga sha. In sha Allah za aga canji.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.*

Post a Comment (0)