MATSALAR TSARKI DA RUWAN SANYI


SIRRIN MALLAKAN MIJINKI

MATSALAR TSARKI DA RUWAN SANYI

Ruwan sanyi yana sanyaya gaban mace, kuma yana kashe kwayoyin halittar jikinta sannan ya kan daskarar da ni'imar mace kuma ya sanyata jikin ya kasance kullum a sanyaye.

RUWAN ZAFI

Yana sa mace ta kasance da dumi a ko da yaushe kullum, yana amfani wajan kashe kwayoyin cututuka gaban mace, yana kuma amfani wajen narkar da ni'imar mace don haka mace dole sai ta Daɢe Wajen tsarki da ruwan zafi muddin kika rika kama ruwan da ruwan zafi, ina mai tabbatar miki baki da da matsala wajen gyaran gabanki kuma ni'imar ki kullum tana ռaʀҡɛաa.
Misali kamar kitse a baki danye ba'a narka shi ba, sannan da wanda aka narka nasan idan aka baki zabi, zaki dauki?? Wanda aka narkane zaki dauka.

KOKUN SAN MACEN MAI AMFANI DA RUWAN ZAFI TAFI SAURAN MATA

Macen mai amafani da ruwan zafi gurin tsarki daban take da mace mai amfani da ruwan sanyi.

Wabillahi Taufiq.


Rubutawa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)

Gabatarwa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)


 Zauren Macen Kwarai

Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.
Post a Comment (0)