KIN SAN MEYE 'YAR UWA?

SIRRIN MALLAKAN MIJINKI

Kinsan Meye Yar Uwa

* Yar uwa ki zamo wayayyiya a wajen mijinki.

* Yar uwa kar ki bari wata ta kwace miki miji sabo da baki iya kwalliya, girki da kalaman soyayya.

* Yar uwa ki zamo wanda baki da kunya in dai a wajan mijikine.

* Yar uwa ki dabi'antu da wadannan kalamai (Honey,sweety,my heart,baby da sauransu).

* Yar uwa ki zamo mai yin matsu baby a lokacin da kike tare da rabin ran don debe mai kewa.

*Yar uwa ki dunga sama dakinki kayan kanshi.

* Yar uwa ki zamo mai iya abinci kala kala.

Wabillahi Taufiq.


Rubutawa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)

Gabatarwa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)


Zauren Macen Kwarai

Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.

Post a Comment (0)